Sarkin Katsina, Alhaji Dr Abdulmumini Kabir Usman ya ce, Gwamnatin Tinubu ta gaza wajen magance matsalar tsaro, yace matsalar tsaron ya hana noma a yankin Arewa maso yamma.
Wani mummunan harin da jirgin sama mara matuki ya kai a kusa da wata kasuwa mai cike da cunkoson jama'a a garin Al-Dibab, dake yammacin jihar Kordofan, kudancin Sudan, ya yi sanadin mutuwar mutane 80 yayin da suke jiran kama manyan motoci a gida.
Darekta Janar na Yaƙin Neman Zaɓen Tinubu, Abdulaziz Yari, ya ce, bai kamata a ɗora laifin matsalar tsaro akan kan shugaban ƙasa ba, yana mai cewa, Idan tsohon shugaban ƙasar Muhammad Buhari a matsayinsa na Janar ɗin soji mai ritaya ya gaza magance matsalar tsaron Najeriya,
Maudu'in Mu | Ina mafitar rayuwar mu | Mai gabatarwa | Usman Ibrahim Tadurga (Small Teacher) | Baƙon mu | Muhammad Shehu |
#Hausa#Labarai#bnahausa#viral#nigeria
A Jihar Zamfara, wasu sun gudanar da tattakin jaddada goyon bayan su ga shugaban Ƙasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da kuma godiya ga Tinubu kan naɗa Sanata Abdul'aziz Yari a matsayin Daraktan yakin neman zaben shi.
Shin wa ce rawa Abdul'aziz Yari zai taka?

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi tafiya zuwa Landan don yin wasu ayyuka na hukuma.
Ana sa ran ziyarar za ta samar wa Shugaban ƙasa damar yin taro da manyan masu ruwa da tsaki da kuma tattauna batutuwan da suka shafi Najeriya, ciki har da ci gaban tattalin arziki, zuba jari, tsaro