@PoojaMedia@Better_Kaduna@ubasanius@thezarmeen Hope the people that pay you for the Par told you who build the facility? Let me help answer for them. Them man the towel governor betrayed @elrufai gave life to Msquare.
Kitab at Tauhid Babin dake bayanin cewa shirka ne sanya zobe ko daura igiya domin dauke cuta ko kuma tunkude ta daga Masallacin Malawi Barnawa Kaduna
https://t.co/n9APVfRbD8 via @YouTube
@alqary_emran This is a problem that most cultures in this part of the country normalize above Sharia. The truth is we need to go back and learn this Islam diligently, also do ourselves a favor of differentiating between cultures that contradicts sharia💯
Mai sallar Magriba ba zai bi mai Isha ba, mai Zuhr ba zai bi mai Asr ba. Dole sai niyyar liman da Mamu ta zama iri daya. Dalilin wannan na farko kuma Hadisin Abu Hurairah dake cikin Bukhari Allah ya yadda da shi inda Allah SAW yace:
إنَّما جُعِلَ الإمامُ ليُؤتَمَّ به، فلا تَختَلِفوا عليه
"Kaɗai an sanya liman ne domin a yi koyi da shi, sabida haka kada ku saɓa masa."
Mahallin farko na koyi da shi shine niyya.
Dalili na biyu kuma shine aikin mutanen Madinar Annabi, inda yace a Hadisin sa
والمدينة خير لهم لو كانوا يعلمون
"Madinah tafi alkhairi gare su da sun kasance masu sani"
A Madinar Manzon Allah, Sahabbai, Tabi'ai, da Tabi'ut-tabi'een ba sa saɓa niyyar liman. Ba a same su suna cakuda salloli haka ba, wanda ya nuna ba abinda magabata suke yi ba kenan.
Ƙiyasi kuma da Malam yayi da Salatul Khauf kuskure ne don illar dake cikin ta babu a sallar da ake tambaya kan ta.
People like this need deeper understanding of fiqh, this is an example of how lack of deeper islamic stands on my issues brought poverty to arewa and Muslims.