His Excellency Engr Abba Kabir Yusuf paid an unscheduled visit to Asiya Bayero Hospital, that was sold by the last administration,today.
โKowa aka bawa Asibitin Hasiya Bayero, daga yau mun kwace shi ya dawo hannun alโummar jihar Kano domin nasu ne.โ- @Kyusufabba#AbbaHasArrived

@AdamuYuguda_@GovernorAUF@hamiduAUF Congratulations New governor
Muna fatan alkairi A awannan tafiya.
Allah yatayaka Riku da adalci da rukun Amana.
Bisa kyautatawa
Indai Gwamnati bazata dunga daukan Tsatstsauran mataki akan en kwacen waya ba to wallahi tabbas mutane zasu Fara dauka, banga dalilin da za a Kama Mai kwacen waya kukaishi hannun Hukuma Kuma ya rigaku dawowa gida ba, yarannan Basu dau kisa a Bakin komai ba ๐
Allah ya tsare mu ๐