SHEHU TIJJANI ABUL ABBAS
Maulanmu Shehu Tijjani rta ya yi hijira daga ƙasar Aljeriya zuwa birnin Fas (Fez) na ƙasar Maroko a shekara ta 1213 bayan Hijira, wanda tai daidai da shekarar Miladiyya 1799 yana da shekara 63.
Sannan, a watan Muharram na shekara ta 1214 bayan Hijira, wanda ta yi daidai da 1780 shugabanmu Shehu Tijjani ya hau muƙamin Quṭb al-Ghawth (shugaban waliyyan zamaninsa), sannan ya hau muƙamin Khatam al-Awliya (cikamakin dukkan waliyyai na kowane zamani), wanda kuma ake kira Maqām al-Khatmiyyah ko Khatam al-Wilāyah al-Muḥammadiyyah. An ce wannan lamari ya faru ne a Dutsen Arafa mai tsarki, amma wasu malamai sun tafi a kan cewa shugabanmu yana tare da jikinsa a birnin Fas ne a lokacin. A lokacin kuma yana da shekara 64.
A ranar 18 ga watan Safar ta ba shekara ta 1218 bayan Hijira, wanda ta yi daidai da Miladiyya 1784 shugabanmu ya hau mafi girman muƙaminsa, wato al-Kuṭb al-Maktūm (ɓoyayyen muƙami wanda babu wanda ya san haƙiƙaninsa).
Wannan daraja tana a ɓoye, domin shugabanmu Shehu Tijjani, Allah Ya ƙara masa yarda, yana faɗa da kansa cewa:
"Ina da wani ɓoyayyen muƙami wanda babu mai sanin haƙiƙaninsa sai Allah da shugabanmu Annabi Muhammad, Sallallahu Alaihi wa Sallam."
Haka kuma, Shehu Tijjani ya ambaci cewa Annabi Muhammad, Sallallahu Alaihi wa Sallam, da kansa ne ya gaya masa a farke, ba a mafarki ba cewa:
"Kai ne al-Kuṭb al-Maktūm."
Wasu malaman ɗariƙar Tijjaniyya suna faɗin cewa Shehu Tijjani, Allah Ya ƙara masa yarda, ya hau Maqām al-Katmiyyah (wato na al-Kuṭb al-Maktūm) ne a shekarar da ya hau Maqām al-Khatmiyyah (na Khatam al-Awliya), wato a shekara ta 1214 bayan Hijira.
Wannan shi ne ra'ayin manyan mawallafan littattafan al-Jāmi' da al-Munyah.
Amma Sidi al-'Arabi ibn al-Sā'iḥ, Allah Ya ƙara masa yarda, ya tabbatar a cikin Bughyah cewa shugabanmu Shehu Tijjani ya hau mafi girman matsayi na Katmiyyah ne bayan shekara huɗu, wato a shekara ta 1218 bayan Hijira. Haka nan, Sheikh Idris al-'Irāqi na Fas, Allah Ya ƙara masa yarda,
(INNA-LILLAHI WA INNA-ILAIHI RAJI'UN)!
*YANZUNNAN NAKE SAMUN LABARIN RASUWAT KANIN MAULANA SHEIKH SANI KHALIFA ZARIA, (MAL AHMAD BAUCHI), ALLAH YA GAFARTA MASA, AMIN. KUMA DAMA SU BIYU SUKA RAGE GA MAHAIFIYARSU, DATTIJIYA 'YAR SHEKARU 90... BAYAN RASUWAR KANWARSA, DA DAYAN KANIN NASA (SYD USMAN SHEHK ABDULQADIR ZARIA)., DUKKA SUN RASU NE ACIKIN KWANAKIN DA SHEHI YAKE TSARE, AHANNUN HUKUMA.
*MUNA KIRA DA CEWA, YA KAMATA
HUKUMA TA KALLI WANBAN LAMARIN FA!
*AMMA ALLAH BA AZZALUMI BA BE!
#SeydinaCheikh
Sur les mérites de la Salatul Fatihi, partie 2/n
Parole de notre maître Cheikh Ahmed Tijani (qu'Allah soit satisfait de lui)
« La Ṣalāt al-Fātiḥ li-mā Ughliqa est un trésor parmi les trésors d'Allah. Celui qui a été favorisé par Allah au point d'y être guidé a certes remporté un immense succès.
Elle est la clé des biens de ce monde et de l'Au-delà. Par elle, les besoins sont exaucés et les épreuves ainsi que les calamités sont éloignées. »
Il a également dit (qu'Allah soit satisfait de lui):
« Celui qui la pratique assidûment avec sincérité et véracité, Allah lui accorde par elle la délivrance dans les difficultés, la guérison dans les maladies, la richesse dans la pauvreté et l'honneur dans l'humiliation. »
قال سيدنا الشيخ أحمد التجاني رضي الله عنه
«صلاةُ الفاتحِ لما أُغلق كنزٌ من كنوز الله، من وُفّق إليها فقد فاز فوزًا عظيمًا،
*وهي مفتاحُ الخيراتِ الدنيوية والأخروية، وبها تُقضى الحوائج وتُرفع البلايا والمصائب.»
وقال رضي الله عنه:
«من لازمها بإخلاصٍ وصدقٍ، جعل الله له منها الفرجَ في الشدائد، والشفاءَ في الأسقام، والغنى في الفقر، والعزَّ في الذل.»
Duk wanda ya yi amfani da wannan addu'a, in shā Allah, Allah zai kiyaye shi daga sharrin dukkan maƙiyansa. Ba za su taɓa samun nasara a kansa ba da iznin Allah.
Dan Fairan Shehu ✍️
رأيت رسول الله نصا بأنني سفير له في الكائنات مخلص
"I saw the Messenger of Allah openly testifying that I am his sincere Ambassador throughout the Universe."
-Shaykh al-Islam Ibrahim Niasse (ra)