There isn't a single generation of men in the North that have it harder than the current generation of youths trying to make ends meet and get married.
Sai kaga a family ana da samari marasa sana’a ba wanda ya damu an barsu sunata gararamba, sai an zo aure sai kaga ana hada manyan kudi because “kar a ji kunya”…
Gaba daya tunanin mutanen mu babu alamun protein aciki.
Sai dan uwanka ya dauki motar more than N10m ya baka kana kai masa iyali unguwa da aike baya fargaban a samu matsala amma ko 500k baze iya baka ka juya ba dan kar ta lalace…
Idan lokaci yayi wasu samarin zasu farka, amma for now ata bacci 😂😂
Video shows an Iranian woman recording a message to Americans, explaining the meaning behind 'Allahu Akbar' to deconstruct Islamophobic narratives of the term.
Moments into the recording, a supposed US-Israeli strike caused an explosion behind her.