Lokacin rantsar da su a rana irin ta yau, Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce an zaษo ministocin ne bisa cancanta domin su taimaka wajen tafiyar da lamurran ฦasar.
There is no happiness in this country except suffering, the cost of living in this country, if you are in this country, you have no peace of mind. We are being killed like animals.
Nigerians are still ignorant because we would have realized that during the reign of Muhammadu Buhari there was no progress and we chose BABA Bola Ahmed Tinubu, Nigeria needs a leader, a young boy who is not more than 30 years old.
Yakamata yan Nigeria mu gane wani abu guda daya mu fa ba dabbobi bane Domin kasar nan muna ganin jarrabawa,Duk wannan abun gwamnati ta sani son kai ne kawai ake mana a kasar nan,ga tsadar rayuwa,gashi babu zaman lafiya babu birni babu kauye Nigerian people mu tsaya mu gane wllh