Duk yadda ka samu ษaukaka da karษuwa a duniya rana ษaya tana iya juyawa! Wanda bai san hakan ba yakan sha wahala! Wasu sukan samu shanyewar sashen jiki wasu kuma har yanke jiki suke su mutu! Idan ka san halinta, randa ta yardaka sai kayita Salati!