Mahaifiyar tagwayen da suka rasu cikin sa’o’i 48 a Yobe ta ce bayan rasuwar Hadiyah, ’yar uwarta A’ida ta riƙa cewa ba za ta iya rayuwa ba tare da ’yar uwarta ba, kafin ita ma ta rasu.
A tattaunawarta da BBC, mahaifiyar ta bayyana yadda ta ji da rashin.
Take hoto - Abba Auwalu
I really don’t see myself as someone that’s easily influenced. Anything I do, it’s because I want to do it, literally no one can make me do what is not already on my mind to do 😂