@ASHIRUTUKUR17 Gaskiya kam rashin hakuri ne yasa yan siyasa kasar suma suke sace kudin talakawa suke zalunta talakawa,ga bandits ga yan ta'ada duka rashin hakuri ne
@Musab_y_agric Abun takaici a wanan shekaru da duk jin dadin duniya ta kare kuma abun tausayi zurmi ma datake garinsu zama a garin ya zama tashi hankali anma wai irisu ke iri wanan magana,gaskiya indai da iri wanan mutane a al'uma Muna cikin tashin hankali
@Official_Isaaco@officialABAT Why cant u empower ur people in ur community for that?since ure part of the current govt,I think if u do that they will have something doing abi all ur community people are sussessful
@Munnirsanda Duk abunda zakaji ya fito daka bankin yan siyasa najeriya ai ba abun mamaki bane ko daga baki yan kanzagi siyasa da Wanda ake biya su yada qarya ba abun mamaki bane,akan kudi babu abunda bazasu iyaba,uwar data haifesu ma zasu iya cin mutunci dan kudi a siyasa
@imrana_usman01@OPay_NG@haifah_er_abba Kaji magana ta hankali ai ci yayi duk wanda zai saka baki a magana ta ya bama opay hakuri anma ba masu fadin magana mara dadi ba wai idan ba sake taba zasu daina amfani dasu kuma suna nema masu tayasu yin haka,ta masu ba daidai ba a basu hakuri kawai
@moderate_ustaz Duk Wanda ya mutu yaje gaban Allah da wani addini ba musuluci ba toh da matsala kai ma idan ka gadama kana iya barin addini musuluci ka koma wani tunda kai dan constitution ne,masu zama suna sauraranka sune abun tausayi dan ka halakar dasu ciki son zuciya
@moderate_ustaz Malam wanan magana taka son zuciya ce kawai,yada da aikin da Constitution din najeriya fiye da al qur'ani kafurci ne,sanan cewa Allah zai yafe ma firauna bayan ayah da Allah yayi magana akan sa na bai karfi gafara sa toh kama Allah qarya kuma kasan hukunci duk Wanda yamasa hkan
@ASHIRUTUKUR17 @AbujaEmpress Maganar ka gaskiya ce,idan yanada laifin suma sunada laifin,hotel ya kama kuma suka amsa invitation dinsa,suna kalo ya masu video,sai iri haka ta faru sai kuce ba a kyautawa mata ba,mai ya kaita hotel idan ba halinta bane,laifi laifi ne,idan ya zama dan iska suma matan haka
🚀 𝗞𝗬𝗖 𝗣𝗛𝗔𝗦𝗘 𝟭 𝗜𝗦 𝗡𝗢𝗪 𝗟𝗜𝗩𝗘!
The wait is over.
KYC Phase 1 is officially live, marking another major milestone in the Grey Network journey and bringing us one step closer to a secure, verified, and trusted ecosystem.
Complete your KYC and secure your place in the future of Grey Network.
Every verified member strengthens the network. Every milestone brings us closer to Mainnet. Every step forward is powered by our community.
The future is GREY NETWORK.
The Power is COMMUNITY. 🧡
— https://t.co/PlAqlMcUca
@Abu_Jawaadd Malam Allah kadai ne yasan hikimar ka a wanan magana,sai nake gani yanda abunyi suka gagara dina kuma a ci bashi ayi aure kaman da matsala,Allah dai ya dada rufa mana asiri duniya da lahira