🚀 2025 Q4 African Bitcoin Ecosystem Infographic! 🚀
We’re excited to announce that Bitcoin Hausa has been featured among the thriving African Bitcoin projects driving education and community growth across the continent!
A huge thank you to @afribitcoiners for recognizing our efforts and impact within the African Bitcoin ecosystem.
This recognition strengthens our resolve to continue educating, empowering, and expanding the Bitcoin movement in the Hausa-speaking world and beyond. 🧡
@btrustteam@ihate1999 @Fuchaweb3_Blog @afribitcoiners Thank you all for the inspiration
Barka da Ranar Bitcoin Pizza🍕🚀
A ranar irin ta yau a shekarar 2010, Laszlo Hanyecz ya kafa tarihi ta hanyar sayen pizzas guda biyu da BTC 10,000.
Ko da yake yanzu ana kallon hakan a matsayin “abinci mafi tsada a tarihi”, wannan rana tana wakiltar wani babban ci gaba:
🔶�� Amfani a zahiri: Wannan ne karo na farko da Bitcoin ya fita daga tunani zuwa zama hanyar musayar kudi a rayuwa ta yau da kullum.
🔶️ Amincewar al’umma: Tunatarwa ce mai ƙarfi cewa ƙima tana fitowa ne daga yarda da amincewar mutane.
🔶️ Darasi na haƙuri: Shaida ce cewa har yanzu muna farkon tafiya, kuma wannan fanni yana sauyawa cikin sauri.
Ku ji daɗin pizzarku a yau🧡
Rubutawa: @afribitcoiners
Fassara: @BitcoinHausa
Iran yanzu tana daga cikin manyan ƙasashen da ke hako #Bitcoin a duniya, tana ba da gudummawa har kusan kashi 6–8% na ƙarfin hash (hashrate) na duniya.
Shugaban Kamfanin BlackRock mai kula da dukiyar da ta kai dala tiriliyan 11, ya ce Bitcoin da crypto za su iya hanzarta gina makomar tsarin kuɗi na duniya.
Shugaban Kamfanin BlackRock mai kula da dukiyar da ta kai dala tiriliyan 11, ya ce #Bitcoin da crypto za su iya hanzarta gina makomar tsarin kuɗi na duniya.
CSO na Strive, kamfani mai darajar dala miliyan 600, ya bayyana cewa kamfanin Strategy na Michael Saylor yana cikin kamfanonin da aka fi raina darajarsu a duniya.
Micheal Saylor yace nan ba da jimawa kamfanonin fasahar AI zasu fara siye da koma ajiye #Bitcoin
Tabbas sabuwar fasahar AI na bukatar Bitcoin a aiyukansu.
Wannan makon ya kasance mai matuƙar ƙarfafa farashin Bitcoin:
• Kamfanin Strategy ya sayi BTC 17,994 da darajarsu ta kai dala biliyan 1.28.
• Ƙasar El Salvador ta sake sayen ƙarin BTC, wanda ya kawo jimillar ajiyarta (SBR) zuwa BTC 7,585.
• Kamfanin kula da kadarori mai darajar dala biliyan 15, Bitwise Asset Management, ya fitar da rahoto mai taken “Yadda Bitcoin zai iya kaiwa dala miliyan 1.”
• Sanata Cynthia Lummis ta gana da sabon shugaban Federal Reserve, Kevin Warsh.