📌 YADDA ZAKA YI RAJISTA:
1️⃣ Ka shiga Bitkova Official Website https://t.co/uAMWDRshMB
2️⃣ Ka yi Sign In ko Sign Up daga menu bar
3️⃣ A dropdown menu, ka danna “Our Hub”
4️⃣ A karkashin Physical Classes, ka yi slide hagu ko dama
5️⃣ Ka zabi jiharka sannan ka danna “Enroll”
KO
📲 Idan kana son Telegram Online Class, ka danna “Enroll” dake karkashin Telegram Class.
In kayi successful registration, bot na bitkova zai tura maka telegram group link ta email dinka, sannan zaka iya accessing wannan link in kashiga dashboard dinka a shafin bitkova. Akwai map na ajin da kayi register duka dashboard din ka.
⚠ Kada ka jira har arufe rajista.
Kana jin ana maganar crypto amma baka taba gane komai
Ko ka taba shiga harkan Crypto ka yi asara saboda rashin ilimi
Ya kamata ace yanxu ka wuce wurin wajen bawa kasuwa abinda kake samowa a kasuwan cinka
Kazo Bitkova ka nemi ilimi domin takaita asara
A Bitkova Academy za ka koyi crypto daga tun daga tushe
Kuma cikin yaren Hausa ta yanda zaka fahimci yaya kasuwar take
Yanzu haka ana gudanar da Registration
na Ajin 2026B, domin shiga garzaya shafin mu
https://t.co/8pXTZDND9H
Ko kuma ka tuntubi wannan number
07070073670
Bitkova academy Makaratar ku abin alfaharin ku
New Day.
New Week.
New Month.
New trades.
New opportunities.
New lessons.
The market rewards those who stay consistent, keep learning, and take action when others hesitate.
Every successful trader started somewhere.
This month, focus on growth.
Focus on discipline.
Focus on becoming better than you were yesterday.
Your next breakthrough could be one decision away.
Welcome to a new month with Bitkova Academy.
#BitkovaAcademy #Trading #Crypto #Web3 #Blockchain #LearnAndEarn
BITKOVA DIGITAL HUB
A cikin wannan rana mai albarka, muna miƙa saƙon Barka da Sallah ga ɗalibai, malamai, abokan hulɗa da dukkan al’ummar musulmi na fadin Duniya
Allah Maɗaukakin Sarki Ya karɓi ibadunmu, Ya gafarta mana kura kuranmu, Ya sanya wannan Sallah ta zama mafari na zaman lafiya, ci gaba da nasara a rayuwarmu baki ɗaya
Muna godiya da irin goyon baya da haɗin kan da kuke baiwa Makarantar ku Bitkova Digital Hub Abin alfaharin ku.
🌙 Eid Mubarak
BITKOVA DIGITAL HUB 💙
Abubuwan da Yakamata mu sani a yinin Arafah
1. Yau Talata shine 9 ga Dhul Hajji ita ce ranar Arafa.
2. Ita ce rana ta 9 daga cikin kwanukan shekara mafi daraja da falala a wurin Allah.
3. A ranar Arafat ne Allah ya kammala saukar da Alkur’ani ga Manzonsa a wurin Hajjin bankwana.
4. A wannan ranar Allah yana gafarta zunubai, ya yafe kurakurai, ya karba addu'oin bayinsa.
5. Allah ya rantse da wannan rana a inda ya ce واليوم الموعود • وشاهد ومشهود Al-Yaumul Mau'úd shi ne yinin alkiyama, Sháhid shi ne ranar Arafa, Mashhúd shi ne ranar Jum'ah.
6. Kuma Allah ya rantse da ranar Arafa inda yake cewa: "والشفع والوتر" Shafa'i shi ne ranar layya, witiri shi ne ranar Arafa.
7. Hadisi ya inganta daga Manzon Allah (S) cewa, "babu wani yini wanda yake mafifici a wurin Allah fiye da yinin Arafa. Allah yana saukowa zuwa saman duniya sai ya yi kuri da mutanen kasa, ga mutanen sama". Sahihu Ibn Hibban 3583. Akwai hadisai da dama ingantattu a kan wannan. Duba Sahihu Muslim 1348 da Musnad Ahmad 80
8. A ranar Arafa ana son yawaita zikiri da addu'a. Kuma mafificiyar addu'a a ranar ita ce: "LA ILAHA ILLALLAHU WAHDAHU LA SHARIKA LAHU, LAHUL MULKU WALHUL HAMD, WAHUWA ALA KULLI SHAI'IN QADEER".
Ana kuma son a yawaita fadin: "SUBHANALLAH, WALHAMDU LILLAH, WA LA ILAHA ILLALLAH, WALLAHU AKBAR".
1. Magabata sun kasance a ranar Arafa suna aikata ayyuka iri daban daban na neman lada don samun gafarar Allah mahalicci.
2. An sunnanta yin azumi ga wanda ba ya aikin Hajji a wannan rana. Kuma ana fatar Allah zai yafe ma wanda ya yi shi zunubin bara da na badi.
3. Ana son mutum ya umurci iyalansa da yayansa - har kanana - su yi azumin ranar saboda gamewar falala da gafara.
4. Mutum yana iya yin azumin Arafa ko da ana bin sa bashin azumi. Idan kuma ya yi ramko a ranar babu laifi; ana sa ran zai samu karin falala saboda darajar wannan rana.
5. Babu laifi matafiyi ya yi azumin wannan rana idan ba zai sha wahala a kai ba.
6. Daga sallar asuba ta ranar Arafa ana so yin kabbarori bayan sallah "ALLAHU AKBAR, ALLAHU AKBAR, LA ILAHA ILLALLAHU, ALLAHU AKBAR, ALLAHU AKBAR, WA LILLAHIL HAMD" daga nan har zuwa sallar la'asar a rana ta uku bayan sallah.
7. Daga cikin abubuwan da Annabi (S) ya roka a wannan rana akwai: gafara da jinkai da afuwa, da shiriya da tsarkin zuciya da sutura da wadatar arziki da lafiya da kamun kai da kariya da nasara da aminci da mafi girma kuma uwa uba; samun aljanna firdausi. Don haka ana son mutum ya dukufa da tsarkin zuciya da magiya ga ubangiji musamman a yammacin wannan rana domin neman bukatunsa na duniya da lahira da neman gafara ga kansa da iyayensa da iyalansa da kasarsa da al'ummar musulmi.
8. Akwai matukar hatsari ga yin sabon Allah a ranar Arafa saboda girmanta da darajarta a wurin Allah.
9. Alhazai a wannan rana suna cikin gafarar Allah, kuma Allah yana shaida ma Mala'iku haka.
10. Wanda bai samu tsayin Arafa ba, a tsaya a kan iyakokin Allah.
11. Rana ta 10 ita ce ranar Idi babba, kuma ranar layya. Ta fi duk sauran ranaku muhimmanci kuma babu abinda Allah ke so a ranar kamar kwararar da jinin dabbobi ana kiran sunansa.
12. Ranaku 3 bayan Sallah su ne Ayyamut Tashriq. Ana son musulmi ya darajta su, ya ci abinci, ya ziyarci yan uwa, ya caba ado, ya yi sadaka da sashen naman da ya yanka.
Allah ya yi mana muwafaqa da samun gafara, ya saukar mana da aminci da zaman lafiya da yalwantar arziki a kasarmu, ya daukaka addinin Musulunci da Musulmi.
Idan kana so ka gina mutum na yini guda, ka bashi Crypto...
Idan kana so ka gina mutum har tsawon rayuwarsa, ka koya masa Crypto...
Feedback daga bakin ɗalibin Bitkova Academy ajin 2025D.
Gani ya kori ji...
Bitkova Academy,
Makarantarku, abin alfaharinku 💙
Kana shiga trade ba plan?
Kana bin hype?
Kana bin signal groups?
Kullum kana cikin loss!
Trading yana bukatar ilimi:
Ka san lokacin shiga.
Ka san lokacin fita.
Wannan ne mutane da yawa basa yi.
A Bitkova Academy muna koyar da Trading step-by-step.
Ba wahala, ba rikitarwa.
Zaka fahimci kasuwa acikin sauƙi.
Zaka daina random entries.
Zaka fara trading da hankali.
Muna cigaba da registration na Shin 2026B
Shigo Bitkova Academy domin zama ƙwararren Trader
🌎https://t.co/8pXTZDND9H
🚨AN BUƊE REGISTRATION NA BITKOVA CRYPTO TRADING CLASS 2026B
Kana son koyon yadda ake Cryptocurrency Trading da fahimtar yadda kasuwar crypto ke aiki? 📈💰
Wannan dama ce gareka domin koyon daya daga cikin manyan digital skills da suke iya canza rayuwar mutane a duniya.
🔥 ZA'A RUFE REGISTRATION: 12 GA JUNE
📚 AJI ZAI FARA: 13 GA JUNE
ABUBUWAN DA ZAKA KOYA:
✅ Tarihin Kuɗi da yanda kuɗi ke aiki.
✅Crypto & Blockchain: yanda suke aiki da yanda suke da alaƙa da tattalin arzikin duniya da yanda suka banbanta.
✅ Yadda Wallet da Exchange ke aiki. Wake riƙe da kuɗin ka, ya zaka tsare dukiyar ka.
✅ P2P Trading — Yadda ake saye da sayar da crypto daga banki zuwa crypto cikin tsarerriyan hanya.
✅ Fundamental Analysis: ya zaka gane crypto mai kyau da mara kyau, me zaka saya yaushe zaka saya yaushe zaka sayar.
✅ Market Sentiments: ina hankalin mutane ya dosa, ya zaka kare kanka daga zama ɗan abi yarima asha kiɗa. Yanda ake fahimtan market manipulation da sauran su.
✅ Technical Analysis & Candlesticks: yanda zaka fahimci yanda ake karanta candles da market structure, ya ake fahimtan manipulations daga candles.
✅ Chart Patterns: menene patterns, yanda ake trading dinsu ba kaman na textbooks ba, yanda zaka banbanta da textbooks trader.
✅ Indicators — BB, EMA da RSI: indicators a matsayin confluence factors, ya zaka filtering noice kayi narrowing trades dink zuwa A+ set-ups.
✅ Risk Management: ya zaka tattala jarin ka, ya zaka tsira kuma ya zama kullum ana damawa dakai sannan maximizing profits dinka.
✅ Market Psychology: wadanne tunani ne ke cutar da dan kasuwa, ya cycle na kasuwa suke ya suke juyawa.
✅ Yadda ake kirkirar Trading Plan mai kyau
Ko kai beginner ne ko kuma kana trading amma baka samun consistency, wannan class din an tsara shi domin taimaka maka ka fahimci market yadda ya kamata.
💡 MEYASA ZAKA SHIGA BITKOVA?
✔ Beginner Friendly
✔ Saukin fahimtar darasi
✔ Physical Classes Available
✔ Telegram Online Classes Available
✔ Koyo daga Experienced Traders
✔ Gina ingantaccen ilimin trading
✔ Shiga cikin crypto community mai karfi
📌 YADDA ZAKA YI RAJISTA:
1️⃣ Ka shiga Bitkova Official Website https://t.co/uAMWDRshMB
2️⃣ Ka yi Sign In ko Sign Up daga menu bar
3️⃣ A dropdown menu, ka danna “Our Hub”
4️⃣ A karkashin Physical Classes, ka yi slide hagu ko dama
5️⃣ Ka zabi jiharka sannan ka danna “Enroll”
KO
📲 Idan kana son Telegram Online Class, ka danna “Enroll” dake karkashin Telegram Class.
In kayi successful registration, bot na bitkova zai tura maka telegram group link ta email dinka, sannan zaka iya accessing wannan link in kashiga dashboard dinka a shafin bitkova. Akwai map na ajin da kayi register duka dashboard din ka.
⚠ Kada ka jira har arufe rajista.
Kasuwar crypto tana canzawa ko wane lokaci saboda sabon technology ne, kuma wanda suka maida hankali sukayi abinda ya dace suna samun manya manyan alkharai.
🎯 Ka daina kallon mutane suna samun dama a crypto kai kana gefe.
Wannan shine lokacin da zaka koya, ka bunkasa iliminka kuma ka shiga duniyar digital economy.
🚀 Ka tabbatar da gurbin ka yanzu tare da Bitkova!
Abubuwa goma da yakamata kayi cikin kwanaki goma Dhul-Hijjah.
Daga Ibn Abbas (RA), Annabi ﷺ ya ce:
“Babu wasu kwanaki da aikin alheri yafi soyuwa a wajen Allah kamar waɗannan kwanaki goma.”
Wato, kwanaki goma na farkon watan Dhul-Hijjah.
Sai Sahabbai suka ce:
“Ya Rasulullah, hatta fita jihadi?”
Sai Annabi ﷺ ya ce:
“Hatta fita jihadi, sai mutum wanda ya fita da ransa da dukiyarsa saboda Allah, sannan bai dawo da komai ba.”
Bukhari ya ruwaito shi.
Wannan yana nuna girman kwanaki 10 na Dhul-Hijjah sosai.
Aikin alheri na da lada mai yawa a cikin waɗannan kwanaki.
Don haka, musulmi ya kamata ya ƙara ibada da kusanci zuwa ga Allah a wannan lokaci.
Ga muhimman abubuwa guda goma (10) da idan mutum ya lizimce su, zai samu kusanci ga Ubangiji:
1. Karatun Alkur'ani mai girma.
2. Kyautatawa iyaye.
3. Yin azumi.
4. Sadaka, koda da kaɗan ne.
5. Sada zumunta, koda kiran waya ne.
6. Gaida marar lafiya, koda ta waya ne.
7. Tasbihi: faɗin "Subhanallaah".
8. Tahmidi: faɗin "Alhamdulil Laaah".
9. Tahlili: "Laa ilaha illalhaah".
10. Takbeer: faɗin "Allahu Akbar".
Ya Allah! Ka karɓi ibadunmu, ka sanya Aljanna makoma agaremu.
Allah ne mafi sani.
Rubutawar Aliyu Almustapha, (@aliy_almustapha)
Kuyi retweeting ɗinsa domin ƴan uwa su amfana muyi tarayya acikin aiki alheri.
The Hausa content advantage on X:
There are Millions of Hausa speakers but Very few quality content creators.
The audience needed content but there are only few, so there is almost Zero competition at the top.
The gap is BIG, fill it by Posting in Hausa. Post about Money, Relationship, News, Politics but Post consistently.
Meet Sir @Founder_ATEG a visionary leader driven by trust, integrity, mission, and long term vision, the CEO & Founder of @Ateg_Capital, a real estate project pioneering a new economic category where money follows real life value.
Built on strong foundational structures, ATEG Capital is focused on creating long term generational impact by making housing more accessible and affordable through its innovative Missing Economic Layer Monthly Price Index Model.
A builder with a clear vision for sustainable growth, transparency, and real world utility.
Congratulations Kanawa 🎉
Muna taya ɗaliban mu na na Cryptocurrency Trading reshen jahar Kano ajin 2026A murnar kammala karatu, Allah ya sanya albarka.
Bitkova Academy,
Makarantar ku, abin alfaharinku 💙
There are two types of Nigerians in crypto:
✅ Those who understand it and profit.
✅ Those who don't and get scammed.
Education is the BIG difference. ₿
When life begins to favour you, it quietly changes how you see the world.
Success can blur judgment.
And without noticing, people start confusing access with effort.
↳ What looks like ease may be years of invisible struggle
↳ What looks like speed may be the right timing finally arriving
↳ What looks like confidence may be survival in disguise
↳ What looks like growth may be unseen groundwork finally paying off
Not everyone is slow because they lack drive.
Not everyone is behind because they lack ambition.
Some are building in silence.
Some are waiting for their season.
Some are still in the part of the journey that doesn’t get applause.
And that deserves respect.
Because life is not distributed evenly, even if effort is.
Stay grounded when things start working for you.
Stay humble when doors open.
Stay aware that timing, access, and environment shape outcomes more than we often admit.
The highest form of growth is not just winning.
It is understanding why you are winning without looking down on those still climbing.
What if the difference between you and others is not effort, but timing?
Your wealth is a test from Allah.
- How you earn it. Matters.
- How you grow it. Matters.
- How you give it. Matters.
Try and Pass the test through HALAL earning and by giving Sadaqah.
Credit: Sir @Mahmoudsardauna
Lead & CEO, Bitkova Academy
Meet @Founder_ATEG a forward-thinking builder and strategic leader, the CEO & Founder of @Ateg_Capital, a real estate initiative redefining how value is created and captured in housing systems.
The mission is clear: build a scalable, transparent, and long term housing framework that expands access, strengthens affordability, and creates sustainable generational value.