「ME 730」: Real Impact
I’ve started earning daily unconditional basic Income and helping more people do the same. Create your impact with us and win up to $20,000 in rewards! Join here:
https://t.co/PX1u0DMGeV
#ME730#MetaEarth#MyMetaEarthStory
@olumidecapital Markets are now moving fast, like crypto.
Prices go up and down quickly. News affects prices faster than before.
This means more risk.
Stay careful.
Use small positions.
Follow your plan.
Fast markets give profit, but they also punish mistakes.
Shekaru 3 baya kacal da ₦12,000 ɗinka za kayi full tank a mota.
Amma daga hawan mutumin nan in kana neman full tank sai kayi ta ₦70,000+
Almost 6x😓😡
Inda zaka biya ₦1k ada can yanzu sai ka biya ₦5k kafin a kaika.
Duk wannan fitinar rayuwa da kake gani ƙasa da shekaru 3 nefa.
Idan kuka zaɓi mutumin nan a karo na biyu to ina tabbatar muku kukan da kake yanzu sai ka ninka shi sau 12🥹.
Allah ka hana wannan bawa naka komawa a karo na biyu yaaa Allah🤲😓
Tuesday, 8:00 PM Eastern Time😊
August 6, 1945
8:15 AM
Hiroshima
One decision changed history.
Mr President @realDonaldTrump leadership is about control, not destruction.🤨
Wai MTN ina zaije ne 🙄🤔🔥
Wanda suka samu suka shiga tin kwanaki ina fata kuna ciki har yanzu🙄⁉️.
JAIZ na iya taɓa close to ₦30 end of this year MTN kuma saidai mu ganshi a GCV value 🔥😂🔥
Kasuwar hannun jari na Nigeria fa sai baza PAKACITY take😃 📉🔥
Saƙon anan shine koda yaushe ka zama cikin sani cewa kana iya tashi ka ganka cikin kuɗi tsugu tsugu washe gari kuma sun tafi wani wajen😂, ma'ana sun tafi hannun wanda sukayi taking PROFIT.
LEARN TO TAKE PROFIT 🧏🏻