@bbchausa Ga na shida nan kuma duk sai ya fi sauran zafi, a tahirin Nigeria ba Za'a taba mantawa dashi ba. Sai anyi mana abinda muke so, dan kutumar uban Nigeria ko ran kowa ya baci.,
@Faridatu001 No be much traffic una dey look for, zaku samu abinda kuke so, amma fa ku sani Allah ba'ayi mai wayo, kwal-ubanku zakuci ko kin goge indai da gangan mutun yayi dan abin duniya zaiga sakamako.
@ndlea_nigeria Abeg make una show me my score, even if una no take me to the next stage.
Though, my prayer is that, I will be among this organisation this year, God willing.