Jumma'at Mubarak from this side sir
Remember to everyone this na our general with a 3 star and eagle in his shoulder @Gayu_BTC
A man leading arewa community at large
Our bravo is doing well, sir your community are proud of you and we pray for you mata nagari.
@DalhatIbrahim02@Abbamangal_ A'a fah oga sir kana da self interest naka daina anman @Abbamangal_ qwaloluwan chanchanta yayi dan haka kuyi haquri Barrister zai sauya labarin nan bada jimawa ba Katsinawa zakuga sauyi da kuma jagoranci Nagari da yardan Allah...
Abba ba shi da abokin takara ko hamayya a #katsinacentral . Katsinawa, Abba ya zo da jajircewa, kishin al’umma da burin kawo sauyi. Da yardar Allah, zai yi aiki tukuru domin ganin an rage wa jama’a wahala tare da samar da ci gaba mai ma’ana.
@Abbamangal_ Alherine Katsinawa..