A Duniya indai har da ranka toh dole zakasha kallo ๐ค
Ikon Allah! Su matan arewa babu ruwan su da matsalan tsadan mai din nan da akechiki sai magana akan mijina-mijina
Shegu yan wahala! Fetur N1500

โSai kaga yarinya kamar mai hankali! Amma sai kaga tazo WhatsApp status dinta koh Twitter Tayi posting din hotonta da captions din Matar Mai Raboโ
Inaga mai rabon shan duka neh ๐

Don't be pushed around by the fears in your mind. Be led by the dreams in your heart. Accept yourself, love yourself, and keep moving forward. Be mindful.