Yayin da shugabannin ƙasashen duniya suka hallara a birnin New York na Amurka, hankulan jama'a sun koma kan taron Babban Zauren Majalisar Ɗinkin Duniya (UNGA) karo na 81.
Ga wasu muhimman abubuwa biyar da taron ke mayar da hankali a kan su.
🎥 - Rabiatu Kabir Runka
The Gumel Emirate today laid to rest the remains of its beloved Emir, the late Alhaji Ahmad Muhammad Sani Na II, with Vice President Kashim Shettima in attendance.
The outpouring of grief from the people of Gumel says so much about the love and respect they had for their Emir. The devastation on the faces of his people is truly heartbreaking.
May Allah forgive his shortcomings, grant him eternal rest and admit him into Aljannatul Firdaus.
Allah ya masa rahama.
Allah ya jikan sa. Ameen!
Sheikh Bashir farfesa ne a Jami'ar Bayero da ke Kano kuma shi ne shugaban Majalisar Ƙoli ta Harkokin Shari'a a Najeriya (SCSN).
Karin bayani - https://t.co/HPwZxzguqO
Hotuna: Yadda Mataimakin Gwamnan Makkah, Yarima Saud bin Mishaal, ya jagoranci bikin rufe gasar haddar Alƙur’ani ta duniya karo na 46, a madadin Sarki Salman, tare da sauran manyan baƙi.
A gasar, ’yar Nijeriya Maryam Ibrahim Dan Azumi ta zo ta farko a fannin haddar Hizb 60.
A privilege to meet with His Royal Highness and discuss the positive impact of our school renovation projects across Bauchi State.
Education remains a cornerstone of development, and we are proud to contribute to improving educational infrastructure and creating opportunities for future generations.
Al-Nassr da tauraron ɗan wasanta Cristiano Ronaldo sun ɗaga kofin gasar ƙungiyoyin Saudiyya na Saudi Pro League bayan ɗan wasan ya cimma burinsa na lashe kofin.
Ƙarin bayani - https://t.co/xQsQzi5QFW
BREAKING NEWS | The crescent moon for Dhul Hijjah 1447 has been sighted in Saudi Arabia. Subsequently, the blessed month of Dhul Hijjah will commence tonight, and ‘Eid al-Adha will be observed on Wednesday 27th May 2026, in shā Allāh.
May Allāh ﷻ grant the hujjāj a safe, accepted and spiritually uplifting Hajj, ease every stage of their journey, and return them home forgiven like the day they were born. Aameen.
May Allah ﷻ also allow us all to maximise the blessed first ten days of Dhul Hijjah through dhikr, fasting, du‘ā, charity and righteous deeds, and may He accept all of our worship and efforts. Aameen.
Wannan mataki na kashe maɓallin sirri da ake kira end-to-end encryption (E2EE) da zai daina aiki, wata fasaha ce da ke tabbatar da cewa mutum biyu kaɗai, wato wanda ya aika saƙo da wanda aka tura wa, ne za su iya ganin abin da ke cikin saƙon.
https://t.co/yySUtnTG1d
About 2.6m naira will be the monthly expenses in running the school.
More so , the pupils will not only learn western and Islamic knowledge, but skill acquisition such as phone repairs, shoe making, tailoring etc.
Ya Allah let’s this legacy continue even after Malam’s death 🤲🏽
Abin Al-ajabin Zazzau ya sanar da janye takarar tasa ne bayan tuntuɓar masu ruwa da tsaki da jagororin jam'iyyar APC da kuma iyalai da abokan arziki.
Ƙarin bayani - https://t.co/spzUINci9m