Mahaifiyar Annabi Sulaiman (A.S) ta taba ce masa;
"Ya kai 'dana kada ka yawaita bacci a cikin daddare ba tare da ka tashi kayi Ibada ba, domin yawan bacci a dare babu Ibada yakan sa bawa ya tashi ranar Qiyama baya da manyan ladan da zasu kaishi Aljannah matukan baya da kafaffun Ibada da rana ko manyan Ibadu da rana."