Yanzu kuma tunda yasa Rigar to
Za’akira Malam fiye da Abunda kuke tunani saboda siyasar da Malam yashigo saboda haka, Kira na Mussanman ga masoyan Malam kada ku wani bata lokacin ku wajen Hana a zagi malam lokaci ne ku
COMRD.HAZIM UMAR GIGGI
DAN GWAGWARMAYA
31/07/2026
JUMU’AH
BA ABUN MAMAKI BANE……..👨🏻
Dan Mawakin siyasa yazagi Dan siyasa,Professor Mal.Isah Ali Pantami Kafin wannan lokaci Wani Bai Isa yayi waka ya zagi/ ci zarahin malam tunda Baisa Rigar siyasa.
COMRD.HAZIM UMAR GIGGI
DAN GWAGWARMAYA
31/07/2026
JUMU’AH