ANA WATA GA WATA: Hukumar Hisbah ta Jahar ta hana Yin Downloading din Fina finan Hausa da Sauran Fina finai ana Turawa Mutane.
su kuma Hukumar Tace Fina finai ta Jahar Kano tace basu hana yan Downloading Dauko Films da Turawa Jama'a ba.
Amma abun Tambaya anan shine Hukumar Hisbah nada hurumin Hana Download din Films da Turawa Jama'a ko bata dashi.?
FROM FEDERAL HIGH COURT WITH Barrister Solomon Dalung
Kamar Yadda Allah Ya saba Bawa Gaskiya Kariya Yauma Mun fito daga Zaman Kotu da ake cigaba da saurarar kararmu
da sanatan bauchi South maici a yanzu Wato shehu buba Wanda Yake neman Takarar Gomna a bauchi a jam’iyyar PRP.
Yauma Dai Mune Da nasara Alhamdulillah,Jama’ar Bauchi Sai a kiyaye sosai Asan wanda Za'a bawa Kuri’a.
FEDERAL HIGH COURT, ABUJA, FCT
If you don't see a smile on my face today, please bear with me.
We are currently at the Federal High Court in Abuja as proceedings continue in the case filed against us by Senator Shehu Buba, who represents Bauchi South Senatorial District. (Session 23).
This is a case in which Senator Shehu Buba alleges that the five of us, all social media activists, conspired to defame his character.
We have firmly denied the allegation and have informed the court that we possess evidence to support our position. We are asking for the opportunity to present that evidence before the court.
At this moment, we wait with hope, prayers, and faith in God's justice.
By the grace of God, we believe that truth will prevail, justice will be served, and we will emerge victorious.
Ina Aka kwana kan Batun Alkawarin Da Gomna Jihar Kaduna M Uba Sani Ya Daukarwa Iyalan Malama Ummulkhairi Wacce akayi Mata kisāan Gilla A jiharsa a yankin marabar jos ?
Allah Ne Ya tsaremu A cikin Ikonsa.....
Bawai Zan Nemi a tausayamin bane Ko a sassautamin, Bana Bukatar Sassaucin kowa saina Mahaliccina Duk wani Hali da muka tsinci kanmu a wannan tsari na gwagwarmaya Muna cigaba da godewa Allah ne.
Wannnan Shine Zuwa Kotunmu Na 23 kenan a tsowon watanni bakwai 7 da muka shafe muna fuskantar wannan case din Kullum Indai kotu zata nememu haka muke bin wannann hanya mai dauke da ƙalubale daga kano zuwa FCT Abuja.
Ba wani Abu da muke bukata a wajenku Alummah sai addu’a saboda itace makamin muminai,mudai bamu da tsumi bamu da dabara mun barwa allah komai yayi yadda yaso damu a cikin ikonsa.
Sanata shehu buba mai wakiltar bauchi south kuma wanda yake neman takarar Gomna a jihar ta Bauchi a jam’iyyar PRP Shine wanda ya shigar damu Wannan ƙara a federal high court dake Mai tama a abuja.
Allah ya kara kiyaye mu baki allah ya dora Gaskiya akan ƙarya.
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un. 💔
Cikin matuƙar alhini na ci karo da wannan labari a kafafen sada zumunta
wasu Ƴan Daba sun Kashē Yahaya Mai Indomie, A yankin Kofar Nasarawa, kan titin Zaria Road. Rahotannin sun ce sun ƙwace masa babur tare da raunata shi da makami, kuma daga bisani dai Yahaya ya rasu.
Allah Ya jiƙansa da rahama, Ya gafarta masa kura-kuransa, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa. Allah kuma Ya tona asirin duk waɗanda suka aikata wannan mummunan laifi, Ya ba su hukuncin da ya dace.
Allah Ya tsare mu da iyalanmu daga sharrin masu aikata laifi. Amin.
SUBHANALLH
Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un 😭💔
Wayewar Safiyar Jiya Lahadi, 'Yan Bindiga Sun Tare Hanyar Gurusu Zuwa Anka, Inda Suka Kashe Wani Direban Tanki Mai Suna Abubakar_
Allah Ya Ji Ƙansa Da Rahama, Ya Gafarta Masa, Ya Karɓi Shahadarsa. Allah Ya Ba Mu Zaman Lafiya. Amin. 🤲
Buhari ya rasu a ranar 13 ga watan Yuli na shekarar 2025 bayan fama da rashin lafiya kuma ya mutu ya bar matarsa Aisha, da 'ya'ya, da jikoki da sauran dangi.
Shin da me kuke tuna rayuwarsa..?
SOJOJI SUN KAMA BABBAR MOTA MAI ƊAUKE DA MIYAGUN ƘWAYOYI A HANYAR LAGOS–CALABAR
Sojojin Bataliya ta 65 na Rundunar Sojin Najeriya sun yi nasarar kama wata babbar mota da ake zargin tana ɗauke da tarin miyagun ƙwayoyi a kan titin Lagos–Calabar Coastal Highway, bayan samun sahihan bayanan sirri.
A cikin sanarwar da rundunar ta fitar, ta bayyana cewa binciken farko ya nuna motar na kan hanyarta ne zuwa yankin Berger da ke Jihar Legas domin kai kayan. Sai dai direban ya kasa bayyana wanda kayan suka mallaka ko kuma wanda za a kai wa.
An miƙa direban tare da dukkan miyagun ƙwayoyin da aka kama ga Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya (NDLEA) reshen Jihar Legas domin ci gaba da bincike da kuma ɗaukar matakan shari'a da suka dace.
Wannan nasara na daga cikin ƙoƙarin hukumomin tsaro na dakile fataucin miyagun ƙwayoyi da kuma yaƙi da ayyukan ta'addanci da laifuffuka a faɗin ƙasar nan.
🇳🇬 ALLAH SARKI 😭😭 wannan shine Jarimin Sojan da ya rasa ransa yayin kubutar da daliban Jihar Oyo
Laftanar Isaac F.A. ya rasa ransa ne yayin wani samame da jami'an tsaro suka kai domin ceto dalibai da malamansu da aka sace a Jihar Oyo
Rahotanni sun ce marigayin ya sadaukar da ransa ne a bakin aiki yayin da yake cikin tawagar da ke kokarin kubutar da wadanda aka yi garkuwa da su.
Allah Ya gafarta masa, Ya jikansa da rahama, Ya ba iyalansa da abokan aikinsa hakurin jure wannan babban rashi.
WHERE ARE BORNO’S ABDUCTED STUDENTS?
We must continue to ask this important question:
Where are the students abducted from Government Day Secondary School, Mussa, in Askira/Uba Local Government Area of Borno State?
What is the latest update on their situation? What concrete efforts are being made to secure their safe return? Their parents, families, and the people of Borno deserve clear answers.
Every Nigerian child deserves the same urgency, protection, and commitment from those responsible for their safety. These children must not be forgotten because of where they come from or because time has passed.
We call on the Borno State Government and the Federal Government to intensify efforts to rescue these students, keep the public informed with credible updates, and ensure their safe return.
We will not stop asking until every child is safely brought home.
#BringBackOurChildren