@elonmusk You claim that early marriage practiced in our African communities violates children’s rights, yet behind the scenes you are directly facilitating and executing it yourselves.
May Allah continue to expose your secrets
Tabbas zuwan gold sama da $5,000 abune mai sauki 😉
Sai dai yadda matsin lamba da ake samu na tattalin arziki daga manyan kasashen duniya ka iya jawo cikas
Bank of America ta kuma ce S&P 500 ya zama “tsada sosai” a kusan alamomi 20 na kimantawa, abin da ke nuna cewa bull market da ta dauki shekaru uku yanzu tana fuskantar hadarin faduwa.
Bank of America ta ce matsin lamba da ke kara tsananta a kasuwar bashi (credit market) na iya haifar da sabuwar guguwar sayar da hannayen jari (sell-off) a kasuwar duniya.
Ta kara da cewa “passive investment” yanzu ita ce ke rinjayar S&P 500, don haka faduwar kasuwa zata iya janyo karuwar sayarwa ta dole daga wadannan manyan asusun.
Matt Maley daga Miller Tabak+ ya nuna cewa ETFs na bangaren bankuna sun fara raunana sosai