Anyi Wasa β½οΈ an tashi lfy π€
Wasu na chan Zuciyarsu kamar ta fashe ππ
To Kai dama banda abunka ya zakaje yima UEFA REAL MADRID LEAGUE πππ adawa!!!
Indai kasan wani mai daya daga cikin wadannan to gobe kamar yanzu ka kiyayeshi
Domin cikin biyu daya zai faru
1. Ya zama mai kudi
2. Ko kuma ya fi Nigeria rikicewa
Shawara kyauta