🇳🇬 THE COUNTDOWN IS ON! 🇳🇬
15 DAYS TO GO!
The excitement is building as we prepare for our NYSC PASSING OUT PARADE (POP)!
From the struggles to the sacrifices, the journey is almost complete. Soon, we will proudly say, “Alhamdulillah, we made it!” 15 DAYS LEFT! THE ANTICIPATION
Eh mana! Wani zamani kenan, ni da abokina Shuaibu Sulaiman!
Ashe mu ma mun taɓa yin irin waɗannan gayun na samartaka! A wancan lokacin, sakebel da wando irin wannan su ne cikakkiyar alamar gayu, har ɗaukar hoto ana yi ne har ƙasa!
Rayuwa kenan, lokaci yana tafiya, amma tarihi
🗣️ "Mu matasa na Arewa, lokaci ya yi da za mu farka!"
🗣️ "Rashin ilimi, rashin tsaro, cin hanci, da lalaci — sun hana ci gabanmu."
🗣️ "Amma mafita tana hannunmu! Ba wani da zai zo ya gyara yankinmu face mu da kanmu."
🗣️ "Mu tashi tsaye, mu rungumi gaskiya, ilimi, da aiki tukuru!"