@MuhammahBaye@Realyaseer Su fa case din yan izala kawai sunce dole sai anbi hanyan manzon Allah zalla ba mix, sun manta shehunnai suna da iko, sun raina shehunai basu san waje shehunnai ba, wai su iya manzon Allah kawai zasu bi kaji fa
@Musah_Mmy@rabiukhan Zaka iya kara bincike akan ya ake zama (Muhaddith), ko waye (Muhaddith) zaka kara fahintar ya ake gane sahee, daeef, hasan ... Inshallah
@Yusen0x I verified and found out you lied, i watched the video of balalau, but don't worry zaku hadu gaban Allah dasu ai, akwai hisabi but may be baka yarda Allah zai iya bane shiyasa kakeyi
@MuhammahBaye@Realyaseer Kuma gashi har yau sune suke rike da kabarin manzon Allah, kuma sune suke liman ci a massalin manzon Allah, kuma sune suke limanci a massalacin makka, kasan ya zaayi ne kawai a yake su a kashe su dukka
@Musah_Mmy@rabiukhan Wanda ya karanci ilimin hadith, yasan (Takhrij) ('Ilm al-Rijal).... Hakan zaisa mai bincike ya gane yarda chain din hadith ya hadu da manzon Allah, akan โ๏ธโ๐ฅ ne ake gane inganci da kuma rashin inganci na hadith, Allah yasa ka bude kanka don ka fahimta
@Musah_Mmy@rabiukhan Hakene a wajenka kame kame ne, ni kuma a wajena ilimi ne dana zauna na koya wajan malaman hadisi, kasan ku baku yarda da hadisan ba balle ku yarda da ansa
@Musah_Mmy@rabiukhan Malami da yawa sunyi a baya, Allah saka musu da alheri irin su imam buhkhari, imam Muslim, imam ibn hajar da sauransu, kaima idan zaka iya naka binciken ba wanda zai hanaka
@Musah_Mmy@rabiukhan An baka simple answer amma kaki bari brain dinka ya dau ansan, hadisin annabi Muhammad SAW chain ne, idan aka bi chain din aka sama weakness ya zama daeef, ko kai yanzu da zaka karantu a fannin hadisi zaka iya bincike
@Munnirsanda Baka tsoron Allah kenna, kana ganin bazai iya abun da ya fada zaiyi ba kenan? Hmm yafa ce zai tsaidaka ranan kiyama ka ansa dukkan abun da kayi, yanzu haka kawai kama bawan Allah karya da sheri don kawai ka sama engagement, Allah ka karama na tsoronka ameen