@Aybeeiy_Fx@flexiblenancy Kwarai kuwa a kwai ban banci sosai kuwa
tana so arna su zo su fara zagin musulmai ne kawai
Basa tunani kafin suyi post wllh
Allah ya kyauta
@The_Umdazz Dama a kwai wanda ya ce baya so ku shiga Aljanna ne.
Mahaukatan banza mahaukatan WiFi
Babu inda girman kai ze kai ku wllh
Kowa yayi na gari wa kan sa
Idan an miki gyara kada ki dauka
Yan iska kawai