Babu wani abu da nake jin dadin Yinsa sama da Dex Trading, Kuma Ina da burin samarda gogaggun Dex Traders In Sha Allah.
Wannan ne ya sanya na kafa Dex Trader Academy (DTA) kusan tun karshen shekarar 2024 domin samun damar horarda mutane, daga wancan lokacin zuwa yanzu, akalla DTA ta yaye sama da Dalibai 400, Alhamdulilah dalibanmu na DTA they're all doing well, wannan ba yinmu bane yin Allah ne.
Muna updating curriculum namu, lokaci zuwa lokaci lura da zamani da Kuma sabbin dabarun trading, domin strategy da Kuma tools na jiya, ba lallai suyi aiki a yau ba.
Fatanmu shine Al'ummarmu su amfana.
Dex Trader
18th August, 2026
Which of the following is currently your main source of income?
Web3 jobs
AI jobs, tasks & surveys
X monetization
Creator campaigns
Crypto trading
Prediction markets
Degen trading
BegFi
Nothing yet
After long time of waiting, finally DEX Trader Academy is excited to announce that registration for new students is now open! Limited slots available!
Register here 👇👇
https://t.co/1vcS9aDXI6
30 students will be admitted, first come first serve, registration open today 11th August, 2026 at 10:00Pm and closes 13th August, 2026 at 10:00Pm.
One person has been selected. He is about to start his poultry business. He was declared the winner because he clearly explained how he would use the $1,000 to start his business. After carefully reviewing all the shortlisted participants, we found that the information he provided was much closer to the actual market reality than the others.
After conducting a thorough analysis, we discovered that almost everything he listed in his proposed expenditures accurately reflects the current market prices.
For this reason, we declared him the winner.
I have already sent him a DM requesting his account details so that we can transfer the prize fund for him to start his business.
Daga cikin mutum 140 da sukayi participating, ni da abokaina biyu mun tantance mutane 10 da suka wadanda acikinsu ne zamu zani mutum daya Wanda yayi nasara.
Mun yi la'akari da abubuwa da dama yayin tantancewa.
Wadanda suka yi cikakken bayani kan yadda za su zuba jarin $1,000 mukafi mayar da hankalinmu akansu.
Haka kuma muna ƙoƙarin tabbatar da cewa kasafin kuɗin da suka gabatar na gaskiya ne, ba AI ne ya ƙirƙire shi ba. Muna kokarin bincikar gaskiyar abinda suka rubuta, da Kuma kusuwar a zahiri, domin tabbatar da gaskiyar abinda suka fada.
Za a sanar da wanda ya yi nasara gobe, In Sha Allah.
Out of 140 participants, I and two of my friends have shortlisted 10 people, and we will choose one of them as the winner.
We considered many factors during the selection process.
Those who clearly explained how they would invest the $1,000 were given greater consideration.
We are also doing our best to verify that the proposed expenditures are realistic and not AI-generated.
The winner will be announced tomorrow.