Zaman daya gabata Majalisar Dokokin jihar Kano sun rushe hukumar KNUPDA,da maye gurbin ta da hukumomi guda biyu,KAMDA da KADKA Wanda zasu kasance karkashin ikon hukumar kasa da filaye.
@KanoNDC01@kano
TINUBU yayi zazzafan martani akan governor jihar oyo Seyi Makinde akan Kira ga UNITED NATION, dasu gudanar da bincike akan dalibai da aka dauka a jihar oyo.
Da Dumi-Dumi
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin a janye dukkan ’yan sandan da ake ba manyan mutane (VIPs) tsaro, a maida su kan aikin ’yan sanda na asali domin ƙarfafa tsaro a faɗin ƙasar.
ABDULLAHI UMAR GANDUJE.
DALA INLAND DRY PORT KANO SCANDAL.
Alleged secretly transfer 20% state government funds to private company marking his children co-owners.