Home
Language
English
TΓΌrkΓ§e
Bahasa Indonesia
About
Privacy Policy
Terms of Service
Pricing
Sign In
Download All
Share
Dillaliya
@Dillaliya
Dillaliya: kafar sadarwar Hausa don Hausawa. Labaru, Rahotanni, Nishadi, Wa'azi Da Sauransu.
Nigeria
Joined July 2017
66
Following
113
Followers
31
Posts
Dillaliya
@Dillaliya
about 9 years ago
Wani mahajjci kenan lokacin da yake SELFIE yayin da yake jifar shedan. πππ Mahajjatan zamani
Dillaliya
@Dillaliya
about 9 years ago
Fuskokin jagororin Boko haram da Sojin Najeriya tayiwa luguden wuta, Abubakar Benishek, Modu Bako da Audu Kubuiri [
@HQNigerianArmy
]
Dillaliya
@Dillaliya
about 9 years ago
A Lokacin Zaben 2015, Talakawa Sun Bawa
@MBuhari
Gudun Mowar Kudade Ta Hanyar Tura Wannan Kati. Shin A Ganinku Zasu Sake Yin Haka A 2019?
Dillaliya
@Dillaliya
about 9 years ago
Najeriya da Nijar : Shugaban kasa
@MBuhari
ya karbi bakoncin Shugaban jamhuriyar Nijar Mahamadou Issoufou, yau a Daura.
Who to follow
Senior Citizen.
@HamxaAmanawa
Muslim, Husband, Nano scientist and a billoniare in the making.., insha Allah.
Mega Mind
@MegamindRH
Bilkisu Kabir Dauda
@biikaaydee
Follow @bkds_kitchen Jahi - 07037424328 Asokoro - 09020489591 Working hours: 10am - 6pm.
Dillaliya
@Dillaliya
about 9 years ago
Anfara! Anfara!!!!!!!
Dillaliya
@Dillaliya
about 9 years ago
Bikin Babbar Sallah Cikin Hotuna Daga Jihar Gombe
Dillaliya
@Dillaliya
about 9 years ago
Shugaban kasa
@MBuhari
ya samu tarba ta musamman daga dandazon jama'a a filin idin Daura.
Dillaliya
@Dillaliya
about 9 years ago
Sabon Salo, Jifar Shedan Da Gwafa. π
Dillaliya
@Dillaliya
about 9 years ago
Shugaba Buhari ya isa Katsina don gudanar da shagulgulan babbar Sallah.
Dillaliya
@Dillaliya
about 9 years ago
Wannan shine soyayyar gaskiya da gaskiya. πππ
Dillaliya
@Dillaliya
about 9 years ago
Mai alfarma Sarkin Musulmi ya bayyana ranar 1 ga watan Satumba a matsayin ranar idin babbar sallah.
#RanarHausa
Dillaliya
@Dillaliya
about 9 years ago
Shugaban kasa
@MBuhari
ya karbi sakamakon komitin bincike akan Babachir da Oke
Dillaliya
@Dillaliya
about 9 years ago
Ashe ba fadar shugaban kasar Najeriya bace kadai take da Beraye? Kalli yadda bera ya fito daga fadar White house ta Amurka
#RanarHausa
Dillaliya
@Dillaliya
about 9 years ago
Shugaba Buhari ya koma bakin aiki, a matsayin ka na dan kasa mai kishi, a cikin matsalolin wacce ya kamata shugaban ya fara tunkara?
Dillaliya
@Dillaliya
about 9 years ago
Jiya Ba Yau Ba: Ko akwai wanda ya gane wannan hoton?
Dillaliya
@Dillaliya
about 9 years ago
Shin Kunji Dadin Dawowar Buhari?
Dillaliya
@Dillaliya
about 9 years ago
Ba zamu ja da baya ba akan yakar rashawa, cewar hukumar EFCC bayan harin da aka kai kan hedikwatar ta.
#RanarHausa
Dillaliya
@Dillaliya
about 9 years ago
Idan Kaji Ki Gudu, Sa Gudu Ne Baizo Ba. Masu zanga-zangar Buhari Yayi Murabus Sunsha Dakyar A Kaduwar Wuse Ta Abuja.
Dillaliya
@Dillaliya
about 9 years ago
Ku Raba Mana Gardama. A shekarar 2019 wanene zabin ku
Dillaliya
@Dillaliya
about 9 years ago
Sana'a Sa'a: Wata Budurwa Mai Sana'ar Gyara Da Wankin Takalma Kenan, Sana'ar Da Ba'a Cika Samun Mata Cikin Ta Ba.
Last Seen Users on Sotwe
π π·π¬π΅π¬π΄π¨π΅π΄πΌ π
Seen from
Malaysia
Ψ§ΩΨͺΩΨ§ Ψ©Ψ³ΩΩ
Seen from
Saudi Arabia
ΩΎΨ±ΩΨ§ΩΫ
Seen from
France
Marshall Price
desiunclelover
Seen from
Turkey
gokhantest
Seen from
Thailand
πβ οΈ
Seen from
Algeria
Langley2
Seen from
United States
mother fucker
Seen from
India
Unknown666
Seen from
Indonesia
Trends for you
1
Rams
Under 10K tweets
2
#VSFashionShow
Under 10K tweets
3
Kylie
Under 10K tweets
4
Jordan Love
Under 10K tweets
5
Megan
Under 10K tweets
6
Dee Winters
Under 10K tweets
7
Raiders
Under 10K tweets
8
Matthew Golden
Under 10K tweets
9
#GoPackGo
Under 10K tweets
10
Ben Simmons
Under 10K tweets
Most Popular Users
1
Elon Musk
@elonmusk
241.5M followers
2
Barack Obama
@barackobama
118.8M followers
3
Cristiano Ronaldo
@cristiano
114.6M followers
4
Donald J. Trump
@realdonaldtrump
111.8M followers
5
Narendra Modi
@narendramodi
107.1M followers
6
Rihanna
@rihanna
98.7M followers
7
NASA
@nasa
92.3M followers
8
Justin Bieber
@justinbieber
91.8M followers
9
KATY PERRY
@katyperry
90.1M followers
10
Taylor Swift
@taylorswift13
84M followers
11
Lady Gaga
@ladygaga
75.5M followers
12
Virat Kohli
@imvkohli
73.5M followers
13
Kim Kardashian
@kimkardashian
70.9M followers
14
YouTube
@youtube
68.8M followers
15
Neymar Jr
@neymarjr
66.5M followers
16
Bill Gates
@billgates
65.3M followers
17
Selena Gomez
@selenagomez
63.1M followers
18
The Ellen Show
@theellenshow
62.2M followers
19
CNN
@cnn
61.7M followers
20
X
@x
60.7M followers
Olivia
Online
β¨
β
π«