Tinubu Must Stay is a train no one can stop. The key Northern infrastructural projects, agricultural developments and the relentless efforts of both the government and our security apparatus are there, they speak for themselves.
#ArewaforAsiwaju#A4A#TinubuSauBiyu
SHIRIN SAMAR DA MEGAWATT 1,000 NA WUTAR LANTARKI A AREWA: SHUGABAN PICTT YA BAYYANA MATASAN CI GABA
Shugaban Kwamitin Shugaban Ƙasa kan Aiwatar da Sauyin Fasaha (PICTT), Dr. Mohammed Dahiru, ya bayyana irin matakan da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ke ɗauka wajen ciyar da gaba da shirin samar da megawatt 1,000 na wutar lantarki ta hasken rana a Arewacin Najeriya.
A yayin wata hira da tashar Symfoni, ya bayyana cewa shirin ya haɗa da na'urar adana makamashi mai ƙarfin megawatt 500, tare da shirin samun tallafin kuɗi daga Bankin EXIM na Amurka.
Idan aka kammala shi, shirin zai taimaka wajen inganta wutar lantarki ga manoma, ƙananan sana'o'i da masana'antu, tare da rage dogaro da janareto da kuɗin man fetur.
#ArewaForAsiwaju
#A4A
SHUGABA TINUBU YA YI ADDU’A DOMIN ZAMAN LAFIYA, HAƊIN KAI DA ƘARSHEN RASHIN TSARO A NAJERIYA
A yayin gudanar da Umrah a Masallacin Harami da ke Makkah, Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya roƙi Allah Ya ba Najeriya zaman lafiya mai ɗorewa, haɗin kai da kwanciyar hankali, tare da kawo ƙarshen matsalar rashin tsaro da sauran ƙalubalen da ƙasar ke fuskanta.
Shugaban Ƙasar ya kuma yi addu'ar Allah Ya shiryar da shugabannin ƙasar, Ya ƙarfafa zumunci tsakanin 'yan Najeriya, tare da buɗe ƙofofin ci gaba da wadata ga ƙasa baki ɗaya.
#ArewaForAsiwaju
#A4A
This administration prioritises helping the needy & the disabled. Under the Renewed Hope Initiative, the First Lady of Nigeria has pledged financial support of ₦200,000 to 250 Disabled Persons & 250 Elderly People from each Senatorial District across our dear country, Nigeria.
Abba, Atiku Abubakar’s son, is campaigning for Tinubu’s reelection. But some morons on the internet think they can stop me from campaigning for the same man as if they paid my school fees or they were sweating with me when I was struggling during my 200-level engineering drawing at ATBU Bauchi.
Keep your comments coming, you clueless, despicable asshats who don’t know how to think. When I am settled by next week, we can play this game properly.
Foolish sub-3-digit IQ morons, functional illiterates who think they can control my mouth.
Don’t go and face your life. Come and stop Jalo Abba from saying #ArewaforAsiwaju or #A4A.
His Excellency, President Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, pictured with members of his delegation after dinner tonight in the holy city of Makkah, Saudi Arabia.
#ArewaForAsiwaju#A4A
Hanyar Osogbo–Iwo–Ibadan, wadda ta kwashe shekaru tana cikin mummunan yanayi tun daga shekarar 1994, a ƙarshe ta samu kulawar da ta dace a ƙarƙashin Shirin Sabunta Ababen More Rayuwa na Renewed Hope na Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
ArewaforAsiwaju
A4A
Asiwaju Sau Biyu
Alhaji Abba Abubakar, son of former Vice-President Atiku, on Friday unveiled his 2027 mobilisation plan in the six geo-political zones for the re-election of President Bola Tinubu.
#Arewaforasiwaju#A4A#Asiwajusaubiyune
Earlier today, I had the pleasure of meeting with a respected leader, Hon. @nahamman26@Arewa4Asiwaju Secretary, North-East Region.
The meeting provided an opportunity for meaningful interaction, exchanging ideas, and discussing matters of mutual interest.
#ArewaForAsiwaju
4+4 — AREWA TA NA TARE DA ASIWAJU.✌️
Arewa ɗaya, Murya ɗaya, Manufa ɗaya.
Arewa na tare da ci gaba, dorewar kyakkyawan shugabanci da kuma manufar Renewed Hope.
Asiwaju Sau Biyu! 4+4, In Sha Allah!
#ArewaForAsiwaju#A4A#TinubuSauBiyu