I was rolling on my TikTok (for you) , then nayi gamo da video gayen nan, inka saurara da kyau zaka gane cewa akwai kalubale harakar noma a Arewa banda kidnapping damuke fama dashi dama.
Malam dolena murage amfani da hybrid dinnann saboda sharri dake daakae binmu dashi yafara bayyana.
amma ku meye raayinku, game da wannan alamarin abin yafara yawa gaskiya and is getting more dangerous to agricultural sector.