03=Ramadan tafseer 1443=2022=
Gabatarwa=sheikh bashir ahmad sani sokoto wuri=Masjid Ali bn abi dhalib koko road area sokoto https
https://t.co/srBEujNXrW
https://t.co/Qpwdvvv5aD
02=Ramadan tafseer 1443=2022=
Gabatarwa=sheikh bashir ahmad sani sokoto wuri=Masjid Ali bn abi dhalib koko road area sokoto https
https://t.co/srBEujNXrW
MATSAYAR MALAM AKAN TAFSEERIN RAMADAN NA BANA 1443-2022
👉 Alhamdulillah, Yau sama da shekara ashirin kenan fadilatush-shekh Bashir Ahmad Sani Sokoto na gabatar da tafseerin Al'Qur'ani Mai tsarki a cikin watan Ramadan kowace shekara.
MATSAYAR MALAM AKAN TAFSEERIN RAMADAN NA BANA 1443-2022
👉 Alhamdulillah, Yau sama da shekara ashirin kenan fadilatush-shekh Bashir Ahmad Sani Sokoto na gabatar da tafseerin Al'Qur'ani Mai tsarki a cikin watan Ramadan kowace shekara

Eid Mubarak taqabalallahu minna wa minkum
Ina yi muku barka da sallah fatan kowa yasha ruwa lafiya, Allah ya maimaita mana kuma yakarbi Ibadummu gabadaya Ameen
ALHAMDULILLAHI
Malam yayi takaitaccen bayani game da ganin wata,
Shin ana anfani da calculation ilimin astronomy wajen dibin wata ko ba'ayi?
Idan ba'a ga wata ba a cika 30 kamar yadda annabi ya umurnce mu.
Malam ya samu sauqi, insha Allah zai dawo cikin kwanakin nan.
*Sanarwa*
*Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuhu*
*Yau baza'a samu damar yin Tafsir ba, sakamakon Malam yana jin jiki yana kwance a asibitin Uduth A Emergency room, Dan Allah karku manta da Malam a cikin Addu'o'in ku Allah ya bashi Lafiya. 🙏*