Wallahi zaka sha mamakin zunubin da zaka tara kuwa in ka kuskura ka aikata haka.
Duk wanda ya ga tsiraicin wata sbd hoton da ka saka, ko mutum million nawa ne, to kowanne mutum daya akwai tarin zunubin da za a tara maka!
Sai ka tambayi kanka idan ka shirya daukar wannan nauyin ka bayyana gaban Allah da shi.
Neman kudi a X ba hauka bane ai!
Ya fi maka sauqi kayi asarar X account dinka (worse than not getting anything) a kan ka samu kudin da bazasu maida kai rich ba, kuma ga zunubbai can na jiranka!
Aside the clowns praising/pushing you under your comment section, check the kind of testimonies people are giving about you. Are you okay leaving this world and meeting Allah leaving such a nasty testimony behind?
A riqa sara ana duba bakin gatari mana!
Allah ya sa mu dace