@MADUJR01 I don't have any concrete reason to give but all i know is that i don't want to see Tinubu on that seat again. Because am in extreme dilemma due to fuel subsidy removal.
@Khady_Bamalli Kuma babu masu tsine miki irin ƴan Izala ba. Su kiraki fasika mai lalata tarbiyya tunda kina yin Film. Ke kanki a matsayin ƴar wuta suke kallon ki.
@The_Umdazz Tunda ku hakan yana biya muku buƙatun ku shikenan sai mu kuma mu cigaba da dawwama a cikin talauci da fatara koh? Toh yardar ALLAH sai kun ji kunya maƙiya Allah azzalumai.