Maigirma Gwamna Nasir Idris ya ce: ‘Ku bar shi mu gaisa 🤲 Nan take ya tausaya masa Allah Sarki! Kaura Gwandu, shugaba mai sauƙin kai da jin ƙai ga talakawa Lallai Kaura kowa ya sani 🙌”
Wani uba cikin tausayi ya bayyana cewar: ‘Wallahi ina so in yi wa ƴaƴana aure gaba ɗaya, amma babu hali.’ Maigirma Gwamna Nasir Idris ya tausaya masa, ya ce a saka rana domin a taimaka masa a daura auren cikin sauƙi
APC Eyes Over 1 Million Votes for Tinubu in Plateau — Yilwatda
APC National Chairman, Prof. Nentawe Yilwatda, says Plateau State will deliver over one million votes for President Bola Tinubu in 2027.
A Federal High Court in Abuja has granted bail of ₦500 million each to former Attorney-General of the Federation, Abubakar Malami, his son, and his wife. The ruling was delivered on Wednesday by Justice Emeka Nwite.