“Amincin Allah ya tabbata ga Hasken Allah ﷺ Wanda yacike ko ina #
Wanda da Haskensa ne aka Haskaka “Kisrā da Qaisārā”
“Amincin Allah ya tabbata ga Wanda yazo (aka haifa) a Makkah 🕋 ﷺ #
Wanda da haskensa Katangun Kisrā (da ake bautawa) suka dagargaje”
“Amincin Allah ya tabbata ga Wanda yazo Duniya Tana cikin tsananin Duhu #
Wanda da Hasken Sa ne✨ ﷺ Duniya ta cika da hasek”
صلى الله عليه وسلم ❤️
@IsahAbdullatif@em_rate__@jibreelKhalil To yanzu da mulkin Jonathan da na buhari wanne yafi zama alkhairi ga alumma? Da Jonathan da Tinubu wanne ya fi alkhairi ga alumma, kuma kai da yake bakama iya sharrin ba cewa yayi da a zabi musulmi mara tausayi gara arne mai tausayi. Yanzu kuna cin ubanku a hannum Muslim Muslim.