Sarkin mu abun alfaharin mu. Dattijo dan Dattijo. Dan na gada ba dan na koya ba. Sanin Sarauta ya wuce kyal-kyal banza. A dade ana yi sai gaskiya. Kurum ta raba ka da kowa. Dan Gogarman Zaki jikan Dabo. Sarki dan Sarki jikan Sarki kuma wan Sarki. Allah ja zamanin Ka @HrhBayero ✊