ƘISSAR DA TA CANZA HALAYE NA 💔😭
Mansur Bn Ammar yace:
“Ina da wani aboki mai yawan saɓon Allah. Daga baya sai ya tuba ya zama mai yawan ibada da sallar dare. Wata rana kwanaki biyu ban ganshi ba, sai na tambaya, aka ce min:
‘Ba shi da lafiya.’
Sai na je gidansa. Da ’yarsa ta fito, sai na ce ta sanar wa mahaifinta cewa wane ne ya zo. Bayan na shiga, sai na same shi a farfajiyar gida a kishingiɗe. Fuskarsa ta yi baƙi ƙirin, idonsa sun kafe, bakinsa ya bushe. Ganinsa ya bani tsoro 😢
Sai na ce masa:
‘Ya ɗan’uwa, ka yawaita faɗin La ilaha illallah.’
Sai ya waigo da ƙyar ya kalleni, nan take kuma ya suma. Bayan ya farfaɗo, sai na sake ce masa:
‘Ya ɗan’uwa, ka yawaita faɗin La ilaha illallah.’
Na maimaita masa sau uku, sai ya buɗe idonsa ya ce:
"يا أخي منصور! هذه الكلمة قد حيل بيني وبينها"
“Ya ɗan’uwa Mansur, an katange ni da wannan kalma.”
(Ma’ana: ba zai iya faɗarta ba.)
Sai na ce:
“La haula wala quwwata illa billah!! 😭
Ina yawan ibadar da na sansa da ita? Ina yawan azuminsa? Ina tahajjud da qiyamul-lailinsa?”
Sai ya ce:
“Ya ɗan’uwa Mansur, wallahi duk ba domin Allah nake yi ba. Ina yin ibada ne domin mutane su riƙa yabona da ambatona. Riya kawai nake yi 😢
Ina ɓoye wa mutane, amma idan na rufe ƙofa sai na sha giya da sauran saɓo ƙarara a gaban Ubangijina.”
Astagfirullah.
Ya ci gaba da cewa:
“Wata rana rashin lafiya ya kamani har na kusa mutuwa. Sai aka fito dani farfajiya, na ce a miƙo min Alƙur’ani. Na karanta, sannan na roƙi Allah ya yaye min ciwona albarkacin Alƙur’anin. Sai Allah Ya amsa, Ya ba ni lafiya.
Amma bayan na samu sauƙi sai na koma saɓon Allah 😭
Bayan wani lokaci sai wata rashin lafiyar ta sake kamani. Nan ma na roƙi a fito dani farfajiya, aka miƙo min Alƙur’ani. Na karanta, na ɗora shi a ƙirjina, na yi alƙawarin ba zan sake komawa saɓo ba idan Allah Ya warkar da ni.
Sai Allah Ya amsa min.
Amma da na warke, sai na sake komawa saɓo, na manta da alƙawarin da na yi wa Ubangijina 😢
Sai wannan rashin lafiyar da kake gani ta same ni.”
Ya ce:
“A wannan karon ma na ce a fito dani farfajiya kamar yadda na saba. Na ce a miƙo min Alƙur’ani domin in karanta.
Amma da na buɗe Alƙur’anin… sai naga babu ko harafi ɗaya a cikinsa 😭
Sai na fahimci cewa Ubangijin Al’arshi Ya yi fushi da ni.
Na ɗaga kai sama na ce:
‘Ya Ubangiji ka yaye min.’
Sai na ji wata murya kamar mai sanarwa tana cewa:
تتوب عن الذنوب إذا مرضتَ
وترجع للذنوب إذا برئتَ؟
فكم من كربةٍ نجاك منها
وكم كشف البلاء إذا بُليتَ؟
أما تخشى بأن تأتي المنايا
وأنت على الخطايا قد هُمِتَ؟
Ma’ana:
“Kana tuba daga zunubi idan ba ka da lafiya, amma idan ka samu sauƙi sai ka koma?
Sau nawa Allah Ya tserar da kai daga baƙin ciki? Sau nawa Ya yaye maka bala’i?
Ashe ba ka tsoron mutuwa ta zo maka kana cikin saɓo?”
Mansur Bn Ammar yace:
“Wallahi ina kuka na fita daga wajensa. Ban ma kai ƙofar gida ba, sai na ji an ce ya cika.” 😭
📚 [كتاب موسوعة الأخلاق والزهد ص 14]
Allah Ka yafe mana gazawarmu, kurakuranmu, gangancinmu da biyewa son zuciyarmu. Kai ne Mai rahama da gafara ga bayinKa Ya Allah.
أستغفر الله وأتوب إليه
MTN DATA SIM for Router now available
�� 70GB
✅ 130GB
📅 Valid for 30 Days
📱 AIRTEL DATA SIM for Phones also available:
✅ 30GB
✅ 100GB
💯 Fast & Reliable Network
Need a MiFi? It’s also available Second or new
📩 DM or Call:08107459447
#MTNData #AirtelData #CheapDataNigeria
MTN DATA SIM FOR ROUTER is available 70gb and 130gb for 30days AIRTEL SIM FOR PHONE 📱 also available 30gb and 100gb Dm 08107459447
If u don't have the mifi is also available
📡 MTN DATA SIM (For Router / MiFi | Na Router):
✅ 70GB – 30 Days
✅ 130GB – 30 Days
📱 AIRTEL DATA SIM For Phones
✅ 30GB
✅ 100GB
💯 Super Fast Network | Internet m
💸 Affordable Price | Farashi mai sauƙi
📍 Delivery Available
📶 MiFi Available (New or UK Used)
DM 08107459447
🚀 MTN DATA SIM for Router now available
✅ 70GB
✅ 130GB
📅 Valid for 30 Days
📱 AIRTEL DATA SIM for Phones also available:
✅ 30GB
✅ 100GB
💯 Fast & Reliable Network
Need a MiFi? It’s also available Second or new
📩 DM or Call:08107459447
#MTNData#AirtelData#CheapDataNigeria
🚀 MTN DATA SIM for Router now available!
✅ 70GB
✅ 130GB
📅 Valid for 30 Days
📱 AIRTEL DATA SIM for Phones also available:
✅ 30GB
✅ 100GB
💯 Fast & Reliable Network
Need a MiFi? It’s also available. Second or new
📩 DM or Call: 08107459447
@GloWorld Here are the details
Phone no:09150508384
Exact location:Kano Municipal
Device:Redmi phone
Alternate:08107459447
Duration of the issue: I would like to start selling Glo data directly from your company. Kindly guide me on how to register or partner with Glo for direct data sales