@bmjvermerlleey Na 3: An yanke masa bulala 100 saboda ba muhsani ba ne, wato bai taba yin aure ba.
Na 4: An yanke masa bulala 50 saboda bawa ne (a cikin tsohon tsarin shari'a, hukuncin bawan da ya yi zina rabin na 'yantacce ne).
Na 5: An ce ya tafi saboda babu alkalami mahawka ci ko karamin yaro
@bmjvermerlleey Na 1: An yanke masa hukuncin kisa saboda ya yi zina tare da wata da ya haramta masa har abada (misali mahaifiyarsa ko 'yarsa) a wasu mazhabobi.
Na 2: An yanke masa hukuncin jefewa saboda muhsani ne (wato ya taba yin aure kuma ya sadu da matarsa).
KIRA ZUWA GA RUNDINAR SOJIN NIGERIA
Muna kira na gaggawa zuwa ga rundinar Sojin Nigeria domin ta gaggauta daukar mataki akan wani Soja saboda ya fito fili ya zagi fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW)
Sunansa Lieutenant Pastor ES Bot, service number dinsa da Nigerian Army shine (N/20065), yana aiki a 35 Artillery Brigade Maiduguri jihar Borno
Ya zagi Annabin Rahama (SAW) zagi mai muni a karkashin wani Posting da Malam Adam Ashaka yayi, na boye gurin da ya furta kalmar zagin saboda karantawa ma laifi ne
Wannan yaron ya nuna jahili ne shi, yana da wahala idan ya shiga aikin soja ta halastacciyar hanya, domin duk Sojan da ya samu horon kirki da kwarewa ba zai kutsa kansa cikin rigimar addini ba har ya kai ga ya zagi Annabin Allah
Jama'a taimaka wajen yadawa domin abin ya isa zuwa ga masu iko da rundinar Sojin Nigeria
Allah Ka isar mana tsakanin mu da ES Bot
Je viens d’être alertée par le cas urgent d’un petit enfant orphelin de père, âgé de 3 ans, dont la mère souffre d’une maladie mentale.
Aujourd’hui, cet enfant fait face à une sévère forme d’hémorroïdes, au point que son anus est exposé et saigne constamment.
00227 84828179
Wasu na bibiyarka don su ILIMINATU da abubuwan da kake rubutawa. Wasu kuskurenka suke jira don su aibataka.
Na farko MASOYINKA ne, na biyu kuwa ya kamu d ciwon HASSADA.
Ya Allah k yiwa waɗanda suke ƙaunarmu ALBARKA
- Sukairaj Hafiz Imam