Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un
Allah yayiwa Dr A G Abbas (Mahaifina) Rasuwa Dare Laraba 5 July, 2023.
Allah ya karbi bakon shi, ya haska kabarin shi, Allah ya yafe masa Zunubban shi, Allah yasa Jinyan dayayi Kaffara ne, Allah yasa Mutuwa hutu ne a gare shi. Ameen ya rabbi