Ita dai Rayuwar Duniya da jindadinta da walwalarta da mulkinta da duk abinda yake cikinta. Kai bazaka iya lissafa iya adadin wadanda suka samu wannan damar kuma yanzu suna kwance a cikin kabari ba. Dolene watarana layi zai zo kanmu.🤲😭
Youth Voice: We Will Not Be Silenced.
Killing Dadaiyata was not just a murder, it was a message. A warning meant to scare the youth into silence. To kill our courage. To bury our hunger for justice.
But what they forget is this: every time they silence one voice, a thousand!!!
Happy independence (Nigeria🇳🇬)
Dear Allah, we come before you with grateful hearts, thanking you for the gift of our beloved country, Nigeria. We pray for peace and unity to reign in our land. Unite our diverse people, and guide our leaders to work selflessly for the prosperity
@bbchausa Wannan Hoton da kuka dora ai ba rashin Aikinyi bane a tare da shi Hasalima shine Aikin yinsa. Domin da shi yake rufawa kansa asiri, kunga kenan ya zama Aikinyi a wurinsa.