Yesterday, I had the honor of representing the Doguwa Local Government football team.😍
This is a great achievement in my football career, as I started my journey from my ward, Falgore, and have now progressed to representing Doguwa LG.
Thank you all for your support.🙏
Ana bin kowanne Dan Najeriya bashin naira dubu 410. Idan aka kasafta yawan bashin da Najeriya ta karba daga bangarori daban daban. Waye zai biya man nawa?🤸🤣🤣
Ancelotti akan Arda Guler: “Nayi shiri akan Arda kafin Modric ya zura ƙwallo a ragar Sevilla, Amma bayan Modric ya ci ƙwallon sai na canza shawara.
“Arda ya fuskanci wannan uzurin na wa, Ƙwarai da gaske...Idan ma bai fuskanta ba, Babu abun da zai faru.”
• @fagenwasanni