Alhamdulillah mun samu nasarar Chanda domain na blog namu zuwa standard
Tsoho: https://t.co/0U5vNQqXkf
Sabo: https://t.co/uTyGzbnRau
Insha Allah daka yau mundaina amfani da tsohon zamu koma kan sabon, duk wani abu da mutum yake bukata zai sameshi akan sabon shafin nam.
πͺ DeepBook
π Status: Potential
π° Reward: $DEEP Token
π Reward Date: TBA
π΅ Cost to Join: Free (Requires small amount of SUI for gas when claiming)
β± Time: 5-10 minutes
π¦ Raise: Developed by Mysten Labs
β Chain: Sui
π Details: https://t.co/UJYDOURRWe
YANZU: π¨ Kamfanin Strategy na Michael Saylor na asarar kimanin dala bilyan 12.5($12.5B) a Bitcoin da yake holding
Shikuma Kamfanin BitMine na Tom Lee yana asarar kimanin dala bilyan 10($10B) a Ethereum da yake holding
@FuchaHQ
LABARI: Tsohuwar manhajar crypto Mt. Gox tafara sai da bitcoin nata.
A hango wallet din ta Mt. Gox ta saka $BTC guda 116.3 kimanin dala milyan 8.16($8.16M) an manhajar #Bitstamp@FuchaHQ
YANZU: π°Tom Lee na asarar kimanin dala bilyan 8.9($8.9B) a Ethereum milyan 5 da dubu dari 4 da yake rike dashi.
π°Michael Saylor kuma yana asarar dala bilyan 7.6($7.6B) a Bitcoin 843,706 da yake rike dashi.
@FuchaHQ