Munfi kaunar Davido a kanku, marasa amfani, marasa galihu, wanda ba kuda wani amfani - Meerah Shuaibu, jarumar Kannywood
Ta ci gaba da cewa, kuma insha Allahu sai an taɓa wani naku, kodai yayanku ko iyayenku domin kuji abinda akeji.
Shin su wa take aikawa wannan saƙo?