Innalillahi wa Ina illairajun @Mustaphajibia, our sickle cell warrior has sadly passed away. Allah ji kansa da rahama. What I really loved about Musty is how he looked out for others even as he had his own battles to fight.
Dear Musty,
I’m really saddened as I write this, with tears in my eyes. I know the struggles you went through, the attacks as they came, as you also reached out to me always and I say to you “the hardest part is done, InshaAllah you will survive”. The constant drugs you used and how much this pain really kept you from achieving your goals. I had even said to you, “Find a wife and I’ll take responsibility of everything,” and many significant things we were going to do. I’m deeply saddened by this loss personally. I will miss all your kind words, reminders, your checking up on me, the way you cared and most of all your favorite slogan:
“I remain loyal always
M.A.JIBIA”
I’m deeply pained but Allah knows best always🫶🏾
INNALILLAHIWA'INNAILAIHIRAAJI'UUN💔
@Mustaphajibia passed away today, may Almighty Allah forgive his shortcomings and grant him aljannah firdausi🤲.
Allah ya gafarta mishi
Allah yasa ya huta🙏
Make it make sense… that the product leaves expensive and comes back cheaper
I know we are gullible people but we are not as so as the headlines think.
Anyway follow the 🧵
Zuciyarmu bata jinkiri akan maganar Shugaba Sallallahu Alaihi Wasallam domun yafimu iko da kanmu da zaice mukashe kanmu zamu kashe cikin gaggawa babu tsayawa tambaya.
Amma duk danda aka haifa ta hanyar aure shima zaizo yaga ya haifa ta hanyar aure. Tabbas aure ba dole bane.
Abin takaici ne yadda wasu daga cikin ’yan Arewa suka maida hankali kan maganar Nafisa Abdullahi, alhali kuwa akwai manyan matsaloli da dama da suke addabar al’ummarmu.
Nafisa Abdullahi ba ta zagi Allah ba, ba ta zagi Manzon Allah (SAW) ba. Abin da kawai ta faɗa shi ne cewa: “Aure ba dole ba ne.”
A zahiri, aure ba wajibi ba ne ga kowane mutum. Idan mutum zai iya kare kansa daga faɗawa cikin haram, to ba za a ce ya saɓa wa addini ba idan bai yi aure ba. Don haka idan Nafisa ta zaɓi ba za ta yi aure ba, wannan ba ya nufin ta saɓa wa Allah ko Manzonsa.
Shin sunnonin Annabi (SAW) nawa ne muke watsi da su a yau duk muna gani? Ba wani sunnah da muke ba wa muhimmanci kamar aure saboda jin daɗin da ke tattare da shi da kuma kusantar mata.
Abin da ya fi tayar da hankali shi ne yadda wasu Musulmai ke yi wa ’yan’uwansu Musulmai kazafi, zagi da munanan kalamai. Har ma wasu suna gaggawar cewa wane ɗan wuta ne ko kuma yar wuta ce saboda kawai ya bayyana ra’ayinsa a kan abin da bai sami nassin haramcinsa a cikin Al-Qur’ani ko Hadisi ba.
Daga masu kafirta mutane zuwa masu yanke musu hukuncin shiga wuta, wannan dabi’a ce da ta saɓa wa koyarwar addinin Musulunci.
Don Allah mu gyara wannan hali, mu koma ga adalci, hikima da kyakkyawar mu’amala da juna.
Allah Ya sa mu dace, Ya shirye mu, Ya kuma ba mu lafiya da zaman lafiya. Ameen.