On this Democracy Day, we extend solidarity to all Nigerians who continue to endure the consequences of mismanagement of the nationโs resources.
Nigerian leaders should not be celebrating, they ought to cover their faces in shame.
Hey guys!
She finally did it โ graduated with a CGPA of 4.70
Of course, you know what a First Class degree from a Nigerian university means.
Congratulations Shalele. Weโre all proud of you
Sir Alex Ferguson's message to PSG President
"Nasser, this is Alex Ferguson. Well done, it was a tough night for you, but you played against a BORING team that did nothing but DEFEND, ๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐, ๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐"
Wai yanzu shikenan babu dama mutum ya shiga kitchen shan ruwa sai ace yaro yaje ya leka yaga me mutum yake yi.
Haka fa jiya naga @Saalim_II yana wanke aljihun wandonsa wai yayi maiko da yawa.
Barka da Sallah 'Yan uwa da abokan arziki, da fatan Allah ya amsa mana dukkan addu'ar mu Amin.
Muna sake tunatar da mutane cewa mun fara aikin Babbaka.
Nagode.
Na tambayi wata yarinya da zata rubuta JAMB mene ne Centrifugal Force.
Unfortunately, kafin ta bani amsa network ya fara katsewa, sai hello hello take cewa
Wai me yasa in 'ya'yan masu kudi suna rawa basa Durkusawa su rinka "Jujjuya shi baya-baya" kamar yadda naga 'ya'yan Talakawa suna yi?
Ni dai fata na shi ne, Allah ya kawo mana tarbiyya ta inda bamu yi zato ba
Yanzu kuma capacity ya koma hannun masu iPhone. Ni dai duk wanda ya dauke ni hoto ya turo mini a haka ba sai an GYARA ba.
Ina kuma kara sanar da mutane cewa nayi upgrading OPAY na saboda karbar BARKA DA SALLAH
@Miss_Halimatu One thing I know for sure is that, understanding yourself is key. Know what you want & respond POSITIVELY.
Oftentimes, being clear on what you're seeking helps prayers manifest. Meanwhile, be consistent in reading this ๐
ุฑูุจูู ุฅููููู ููู ูุง ุฃููุฒูููุชู ุฅูููููู ู ููู ุฎูููุฑู ูููููุฑู
Someone collapsed during Tahajjud, some good Samaritans initiated CPR, somebody from NO WHERE started shouting "Ku kyale shi ya mutu a Daren Lailatul Qadr"
Copied ๐
Bwala Daniel's report card was read to him but he seems to have forgotten his score.
Some questions on international TV can make you empty if you don't have the wisdom to acknowledge the mistakes of the government.
Anyway, we understand the "context"