🎓 FORTUNE UNIVERSITY — WHERE DREAMS BECOME LEGACIES!
Ba gina jami’a kawai ake shirin yi ba; ana aza harsashin makomar ilimi da ci gaban al’umma.
Ƙungiyar Izala ta Ƙasa, mai hedikwata a Jos, na hangen haɗa ilimin addini da na zamani domin gina al’umma mai kyakkyawar makoma.
🎓 FORTUNE UNIVERSITY — WHERE DREAMS BECOME LEGACIES!
This is more than just the establishment of a university; it is the laying of a solid foundation for the future of education, knowledge, and societal development.
The National Izala Organization, headquartered in Jos.
VIDEO: Man single-handedly lifts car engine at Ladipo market
Source: X | ChuksEricE
---
Follow us for more breaking news and video content
For more stories: https://t.co/GX9bhs3WZ5
Allah Ya sa mu zama sanadin zaman lafiya, ba fitina ba.
— General BMB (Asadul Haqq)
Tunatarwa ce gare ni da farko, kafin ta zama gare ka.
DON GIRMAN ALLAH, KAIMA KA CE ANIYARKA TA BIKA Kafin ka zage ni, DON KAFI KOWA SANIN ABINDA KAKE DA ABINDA KAKE SHUKAWA.
Ka kashe abin da ke lalata zuciyarka kafin lokaci ya zo da ba za ka iya gyara kanka ba.
Sannan:
وَحَاسِبُوا أَنْفُسَكُمْ قَبْلَ أَنْ تُحَاسَبُوا
Wa ḥāsibū anfusakum qabla an tuḥāsabū.
“Ku yi wa kanku hisabi kafin a yi muku hisabi.”
Kafin ka zargi wani—ka tambayi kanka.
Saboda haka…
Kafin mu koma ga Allah, mu koma ga Allah.
Kafin ranar hisabi ta zo, mu yi wa kanmu hisabi.
Kafin mutuwa ta zo, mu gyara rayuwarmu.
Kuma kafin mu nemi duniya ta canza—
MU FARA DA KANMU.
Allah Ya gyara zukatanmu.
Allah Ya gafarta mana.
Allah Ya shiryar da mu.
Domin wata rana, duk abin da muka mallaka zai tsaya.
Suna zai tsaya.
Dukiya za ta tsaya.
Matsayi zai tsaya.
Mabiya za su watse.
Amma abin da muka aikata zai tsaya a gabanmu.
Allah Ya ce:
“Kowane rai ya duba abin da ya tanadar domin gobe.”
— Suratul Hashr 59:18
Kafin ka hukunta wani—ka auna kanka.
Kafin ka ce “ni na fi shi”—ka tuna cewa dukkanmu bayi ne na Allah.
Kafin ka yi magana—ka tambayi kanka:
Shin wannan magana gaskiya ce?
Shin za ta gyara ko za ta lalata?
Shin Allah zai yarda da ita?
@KafinHausaa Where exactly is @GeneralBMB Muhammad Bello BMB now?
I am not sure I have seen among the T-Pain Kannywood @kahuturarara led banga boys/girls though
Ku saka wa mutane yunwa, Ku hana mutane zaman lafiya,
Ku hada mutane fada da gaba,
Daga karshe ku kawo daukin abinci da tsaro bayan wutar gaba ta riga ta ruru.
Garorin cikinmu su daukeku a hero, fitattun cikinmu su kalle ku a zero.
Allah ya na jiranku a madatsa.
-BMBite
Nasrun Minallah Wa Fathun Qareeb
Victory is from Allah, and triumph is near.
Dr. Jamilu Isyaku Gwamna! A man of vision, compassion, excellence, and service.
A leader whose dedication to humanity, youth empowerment, peace, and development continues to inspire hope.