"All praise to Allah for completing this service. Oh Allah, accept it from me."
May Allah bless the knowledge, experience and connections I gained during NYSC. May He make it a means of rizq and growth. Amin ya hayyu ya qayyum 🤲
Idan kaga irin wannan koda ace bazakayi komai da abun da suke siyarwa ba ka daure ka siya, domin dayawan su sunfi gane suyi kalar wannan sana'ar, akan suje suna rokon wani, ko suna fadawa wani bukatun su. 🥲
Ya Allah ka mana tsari da talauci, kasa mufi karfin dukkan bukatummu. 🥲🤲