Home
Language
English
Türkçe
Bahasa Indonesia
About
Privacy Policy
Terms of Service
Pricing
Sign In
Download All
Share
G-portrait😎
@Gportrait16
Joined October 2022
93
Following
17
Followers
103
Posts
G-portrait😎
@Gportrait16
about 1 month ago
Ko qanin uwakka ne yatura maka photo ahaka babu yadda tsakaninku kuma kallan munafiki yakema dan uwassa🤣🤣
G-portrait😎
@Gportrait16
6 months ago
Da yuwuwar zanyii babbaka wannan sallar
G-portrait😎
@Gportrait16
9 months ago
Daka mutu da safe daka mutu da yanma wanne kafi so
G-portrait😎
@Gportrait16
9 months ago
In Baku Tashe Muba, Iyayen Mu Sa Tashe Mu. Angaya Muku Iyayen Mu Mayaudarane Irinku, To Mun Tashi Sai Yaya. 😂🤭🤧🤌
Who to follow
M A Bashir
@MABashir15
Isyaka Bello
@IsyakaBello3
Nathyblack
@NATHANIELOLADI3
EASY GOING GUY $RCADE
G-portrait😎
@Gportrait16
10 months ago
In dai saurayinki yana kalan wannan shigar to har yanzu zaman gida bai ƙare miki ba. 😂🤭🤔🤌
G-portrait😎
@Gportrait16
10 months ago
Idan fah yanxu akace Allah ya tashi mace mai saurayi ɗaya, alƙuran zaiyi wuya gobe budurwarkar ta tashi. 🤭😂🤧🤌
G-portrait😎
@Gportrait16
12 months ago
Mudassir and brothers 😅😅💔
G-portrait😎
@Gportrait16
12 months ago
Rayuwar Duniya Kamar Kunna Sigari Ne, Indai Kasa Mata Wuta Ko Ka Zuƙa Ko Karka Zuƙa Dole Sai Ta Ƙare!📌
G-portrait😎
@Gportrait16
12 months ago
Am not only good at posting memes, you can also inbox me if you need a bad advice😊😊😎
G-portrait😎
@Gportrait16
about 1 year ago
Duk Wanda Ya Tambayeni Kuɗi A Lokacin Nan Tsaf Zan Iya Rubuta Statement Na Bawa Ƴansanda Na Faɗa Musu Cewa Yana Neman Rayuwata!🥲🤣🤷♂️
G-portrait😎
@Gportrait16
about 1 year ago
Baka Roƙi Mutum Kuɗi Ba, Haka Kawai Yace Ka Turo Account Number, Kuma Ya Barka Pending! 🫣🥲💔
G-portrait😎
@Gportrait16
about 1 year ago
Talauci masifane ,kana ji kana gani kanwarka zata ringa rawa a tiktok🥺💔
G-portrait😎
@Gportrait16
about 1 year ago
Akwai wata budurwa a layinmu duk saurayin da yazo sai ta koreshi wai aljanu gareta, tunda wani mai kuɗi yazo aljanun suka tafi.🤣💔😂🤌
G-portrait😎
@Gportrait16
about 1 year ago
ita fa Mace Ko bakada kudi Sai taci kudin ka🤣💔😂🤌
G-portrait😎
@Gportrait16
about 1 year ago
Kayi abota da mutanen kirki sannan ka samu yan kutumar uba kamar guda blyu tak,suma akwal ranar su 🤣🧏♂️
G-portrait😎
@Gportrait16
about 1 year ago
Duk An Rikita Ƙasar Nan, Kana Cikin Tunani Zaka Manta Abinda Kake Tunani!🤣💔😂
G-portrait😎
@Gportrait16
about 1 year ago
Duk Wanda Yace Zai Fita Daga Rayuwarka Maza Ka Rakashi Ya Hau Mota Tunda Shi Ba Allah Bane.😂🤷♂️
G-portrait😎
@Gportrait16
about 1 year ago
Idan kanaso ka More Kuruciyanka amatsayinka na Saurayi kada kada kayadda kasa ma Kanka neman Mata.🧏♂️
G-portrait😎
@Gportrait16
about 1 year ago
Akwai Wani Ɗa Barcelona Daya Zauna Kusa Dani Yasha Pure Water Yakai Na 250 Ina Kirgawa Sai Kace Dashi Ake Ball Ɗin.🤣💔🤣
G-portrait😎
@Gportrait16
about 1 year ago
Ka gyara halayenka yafi ka dinga saka bidiyoyin malamai a Status.
Last Seen Users on Sotwe
Joni hà nội.
Seen from
Vietnam
💜
Seen from
Japan
like yours
Seen from
Malaysia
skcmekx
Seen from
Indonesia
ettingermentum
Seen from
United States
Nguyễn quốc kiệt
Seen from
Vietnam
Afghan halak
Seen from
Pakistan
まかまか 〜全頭マスク妻を愛でる〜
Seen from
Japan
Sexy white Girls
Seen from
Oman
Slay
Seen from
Brazil
Trends for you
1
Robert Pattinson
Under 10K tweets
2
Grammy
Under 10K tweets
3
Wale
Under 10K tweets
4
AOTY
Under 10K tweets
5
Good Monday
Under 10K tweets
6
#IDontWantToOverreactBUT
Under 10K tweets
7
Saddam Hussein
Under 10K tweets
8
ariana
Under 10K tweets
9
Victory Monday
Under 10K tweets
10
NYPD
Under 10K tweets
Most Popular Users
1
Elon Musk
@elonmusk
240.8M followers
2
Barack Obama
@barackobama
118.7M followers
3
Cristiano Ronaldo
@cristiano
114.5M followers
4
Donald J. Trump
@realdonaldtrump
111.9M followers
5
Narendra Modi
@narendramodi
107M followers
6
Rihanna
@rihanna
98.7M followers
7
NASA
@nasa
92.3M followers
8
Justin Bieber
@justinbieber
91.8M followers
9
KATY PERRY
@katyperry
90M followers
10
Taylor Swift
@taylorswift13
84M followers
11
Lady Gaga
@ladygaga
75.5M followers
12
Virat Kohli
@imvkohli
73.4M followers
13
Kim Kardashian
@kimkardashian
70.8M followers
14
YouTube
@youtube
68.7M followers
15
Neymar Jr
@neymarjr
66.4M followers
16
Bill Gates
@billgates
65.2M followers
17
Selena Gomez
@selenagomez
63.1M followers
18
The Ellen Show
@theellenshow
62.2M followers
19
CNN
@cnn
61.7M followers
20
X
@x
60.6M followers
Olivia
Online
✨
⭐
💫