Please share widely and inform others!
Tomorrow, Thursday, October 1st, we will flood social media with “Tinubu Must Go.”
Please use this logo. Do not use the logo with Tinubu’s picture. Kindly take note!
We are calling on and advising everyone who wants change in Nigeria to post the “Tinubu Must Go” logo and share it across all social media platforms.
Let us make it clear to Tinubu that we are not satisfied with his administration and that we want change.
Power belongs to the people.
— Hamza Nuhu Dantani
September 2012. Hear Tinubu list the things that made him upset.
1. High unemployment.
2. Lack of food on the table and kitchen of that poor.
3. Lack of electricity.
4. Turning things to family patrimony. Same Tinubu has given Chauogory 3 mega trillion contracts with his own son on the board of same company.
Talk about family patrimony.
This man is has not solved even one issue he himself raised in 2012. Not even one...
How interesting is that?
Wowwwwww🤭 I am so excited to announce that I am now a @Cowrywise Ambassador!🎉. You should check it out here https://t.co/th4jTG50Vl 👈🏼 (and ensure you register) 🤭
“Sai na gama fahimtar komai kafin na fara.”
Wallahi, wannan tunanin ya hana mutane da yawa yin komai.
Kana son ka fara business, sai ka ce, “Bari na fara bincike sosai.”
Kana son ka fara investing, sai ka ce, “Sai na san komai tukuna.”
Kana son ka fara yin content, sai ka ce, “Bari na shirya sosai.”
Sai shekara ta wuce… har yanzu kana nan kana shiryawa.
Gaskiyar magana kuwa ita ce:
Ba sai ka san komai ba kafin ka fara.
Ka fara da abin da ka sani.
Abin da ba ka sani ba, zaka koya ne a hanya.
Za ka yi kuskure.
Za ka gyara.
Za ka ƙara koyo.
Daga nan sai ka ƙware.
Kada ka jira ranar da zaka ce “yanzu na shirya.”
Wataƙila wannan ranar ba za ta taɓa zuwa ba.
Kawai ka fara.
Fahimtar komai zai zo maka a hanya.
A lot of people don’t know that President Bola Ahmed Tinubu went to France to find solutions to the rising petrol prices in Nigeria.
The man is trying his best to make our lives better. I have never seen a Nigerian President go all out for his people like him. Kindly give him the benefit of the doubt.
Akwai rufin asirin Allah a Web3 jobs.
Akwai rufin asirin Allah a Trading.
Akwai rufin asirin Allah a Trading.
Akwai rufin asirin Allah a Stocks Market
Akwai rufin asirin Allah a Digital skills.
Akwai rufin asirin Allah a noma da kiyo
Akwai rufin asirin Allah a Sana'ar hannu
Duk da hakan Ɗan uwa kana buƙatar wani sirri shine "haƙuri da jajircewa"
Ya Allah! ka ƙara rufa muna asiri duniya da lahira, kuma ka haɗa mu da gigs masu amfani da albarka.
Idan kai ma'abocin Web3 ne ga dama ta samu ta airdrop, kuma tasks ne guda uku masu sauƙi kawai; follow X, join telegram and discord group, shikenan sai kuma idan kana son referral!
@LFWallet_AirdropBot Join the LF Wallet airdrop https://t.co/JrbP8Zt8i0
Yadda zaka samu damar sayan IPO na Dangote Refinery cikin minti 5.
Idan kana son mallakar kaso a kamfanin Dangote Refinery, ga abin da zaka yi:
1️⃣ Sauke Broker App
Ka shiga Play Store ka sauke ɗaya daga cikin:
• Bamboo
• i-invest
• Cowrywise
• Afrinvestor
• Meristem
2️⃣ Buɗe Account
Ka yi registration sannan ka kammala KYC verification da BVN ko NIN.
3️⃣ Jira Verification
Yawanci verification na iya ɗaukar kwana 1–2.
4️⃣ Saka Kuɗi
Bayan account ɗinka ya samu approval, ka saka adadin kuɗin da kake son amfani da shi.
Misali: ₦10,000.
5️⃣ Ranar 14 September
A lokacin da IPO ya buɗe, ka shiga app ɗinka ka nemo damar IPO ɗin.
Sai ka zaɓi adadin shares da kake son nema.
6️⃣ Jira Allocation
Bayan rufe IPO, zaka jira allocation.
Idan aka ba ka shares, zaka ga su a account ɗinka .
---
A TAƘAICE:
Buɗe Broker Account → KYC → Saka Kuɗi → Apply for IPO → Jira Allocation → Karɓi Shares.
Kada ka jira ranar IPO kafin ka fara shiri.
Ka buɗe account tun yanzu.
Idan kana da tambaya game da IPO ɗin, ka rubuta ta a comment section. 👇🏾