Kada ka fara trading a Roobinhood Chain ba tare da kallon wannan cikakken On-Chain Analysis video ba.
A cikin bidiyon, na yi bayani dalla-dalla kan manyan nau'ikan damfara (common scams) da ake fuskanta a Roobinhood Chain, tare da hanyoyin da za ka bi domin kauce musu tun kafin su jawo maka asara.
Wannan bidiyon zai taimaka maka wajen fahimtar yadda sabon blockchain ɗin ke aiki, yadda ake tantance tokens masu inganci,da kuma abubuwan da ya kamata ka kula da su kafin ka shiga kowace trade.
A halin yanzu, kayan aikin bincike (analytics tools) na Roobinhood Chain suna ci gaba da bunƙasa,yanzu wadanda suke hannunmu kawai mukayi amfani dasu,nayi amfani da basebot,aveai,da kuma Noxafun domin yin wannan bincike.
Saboda haka,ilimin On-Chain Analysis yana da matuƙar muhimmanci wajen gano real gems da kuma kauce wa scams a dex trading.
Asha kallo lafiya and don't forget to like and follow my page for more content like this @breemarh thank you for watching 🥳🫶🏻🤝
In a recent space with @SunusiMinjibir the lead of $SUNUSI he said
"The people that sold btw 13th of July to 14th at lost… Will be compensated…"
We keep building 🥳
Ya Allah ka sanya rabonmu na arziki a cikin Stocks ko Crypto ko X monetization.
Allahumma innii as'aluka 5 Million impre.ssions 🔔
Allahumma innii as'aluka 5 Million dollars 💰.
Some nights Allah keeps you awake because he wants to talk to you.
- Ask money
- Ask guidance
- Ask blessings
- Ask righteous kids
- Ask good job
- Ask good spouse
- Ask X.mone.tization
Talk to Allah...He listens...and He answers!
Abinda kuka samu a trading, ko Stocks ko X mone.tization ku raba kafa.
🔹 Ku buɗe shagunan Tech, na waya ko computer.
🔹 Ku buɗe shagunan atamfa da shadda da yadi
🔹 Ku buɗe shagunan masarufi, dinki, zubin zamani, kayan solar
🔹 Ku buɗe kamfanin block, ruwa, leda, spices, carpentry
🔹 Ku sayi fili, gold, silver, adai-daita, kurkura, injin nika ko markaɗe etc
Kada kanku yayi murfi pls.
Ina fata kun fahimta 👂🏽
Our Journey isn’t over yet; we’re just getting started, but don’t take any drastic action on the current $SUNUSI token pls, kindly wait for update during the X Space🚀🚀
👉Make sure to join the X Space today by 8:30 PM (WAT) to learn the full details.
⏰ Space link: https://t.co/y45pPetMZr