A Cire maka subsidy, a ciyoma bashi, a danno maka Haraji, Kuma 2027 kazabi Tinubu.
A kakaba maka bashi a hanaka job opportunity, ba salary Mai kyau babu social infrastructure, Education sector 0, GA kuma insecurity at the same time Kai mahaukacin inane๐โ๏ธ